Lokaci da ina yaro akamin haka yaga kayana nakeyi saboda maman mu taji haushi ayi 1-1๐๐
2025-02-20 21:34:05
125
ADAMUSALIHU800 :
Duk Wanda ya San ya taba yin ma Ka man cin haka lokashin yaranya ya min like ๐๐๐๐
2025-02-20 20:34:09
153
sweet mum :
wanda yataso da maman shi, shine yake da yancin yin haka muko ina muka ga wannan yancin๐ญ๐ญ
2025-02-23 09:14:43
44
WAYA GROUP OF COMPANIES :
Yoo shi idan bai zamar miki kaya ba , ai ga kaya nan a bayanki ๐
2025-02-21 11:21:29
41
Hajaran samha m inuwan๐ฅ๐บ :
hajiya maina ikon Allah ๐๐
2025-02-20 20:20:37
131
Bawan_Allah ๐ณ๐ช๐ค๐ณ๐ฌ ๏ฃฟ :
๐ Allah sarki wlh da a haka ake mana wayo Amma takalmi ka cuke mu๐๐๐
2025-02-22 09:04:11
10
Turare_by_seeyarh :
Aunty maina Dan ubanki ki cenza kaya Haba shekara nawa ana abu guda ๐๐๐๐
2025-02-21 08:19:47
21
Fahad Arma :
duk wanda yasan yayi dariya to yamin like
2025-02-22 11:20:11
82
JAYKE MUZIQ 1 :
king ๐ wallahi Allah ya shiryeka ๐๐๐
2025-02-20 20:14:38
38
kwankwason_gama :
@kwankwason_gama:Mafi kyawun aiki shine yawaita Salati ga Annabi Muhammad ๏ทบ ๐ฉถ๐ฉถ๐ฉถ๐ฉถ๐ฉถ๐ฉถ๐ฉถ๐ฉถ๐ฉถ๐ฉถ๐ฉถ
2025-02-20 20:33:44
23
๐๐sunboy 9911โ ๏ธ๐ณ๐ฌโ ๏ธ๐ณ๐ฌ :
maikanar annabi yayimin like
2025-04-24 07:35:03
8
husnababy :
kai jama'a๐๐๐
2025-02-20 20:28:53
5
YUSUF S HARUNA :
sosaima kuwa
2025-02-22 10:25:31
6
Aysha muh'd babayo :
kayan jikin ki Bai ishe ki kaya ba sai daukan yaro ๐๐คฃ๐คฃ๐
2025-02-21 13:53:31
5
yan mata๐ฏโโ๏ธ :
da girmana ma ya farudani
2025-02-21 20:16:04
6
user496787539326 :
wlh kuwa
2025-02-22 08:30:00
6
Rayyah yayah :
Yan iska kawai
2025-02-20 21:48:03
7
Comrd_yusuf_B_duhu :
Hmm rayuwa kenan Ya Allah kayiwa iyayen mu rahama ๐ฅฐ
2025-02-21 11:19:32
6
Maryaks2013 :
Sisters dina sun tabamin haka zasuyi tafiya nace zan bisu sukace inje in chanja hijab dina ina fitowa naga sun tafi nace Allah yasa su mutu a hanya๐
2025-02-22 10:05:49
14
jidda_jr_01 :
aunty maina
2025-02-21 06:18:25
8
MUHAMMED :
ai Kowa ma Yafaru dashi ๐๐๐
2025-02-20 20:31:14
10
khalifa 10 :
uwaka kabir
2025-02-20 20:15:21
5
Abbakar sadeeq๐ณ๐ฌ๐ณ๐ช :
Kaii Wlh yataba faruwa dani
2025-02-20 20:54:54
5
Marโatussaliha ๐๐๐ :
: Ina saida kayan mata masu kyau meso yaman magana ๐๐๐๐serious irin na tada kan oga in nan
2025-02-20 20:59:03
7
prince_Adam :
runduna kenan
2025-03-31 08:28:13
4
To see more videos from user @kingkabeer66, please go to the Tikwm
homepage.