@sarakilolo3: mata kudin ga follow da like coment kuma ku rika shiya saboda ƴan uwa su Anfana 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

Sarakilolo3
Sarakilolo3
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 23 February 2025 14:10:22 GMT
87598
2801
79
401

Music

Download

Comments

rasheeda373
Maman Rihanna🌹🌹 :
Ubangiji Allah yasaukemu lafiya 🤲 Ya Hayyu Ya Qayyum
2025-02-24 05:58:00
73
jannerht.bestie
Jannerht bestie :
ya ubangiji ka saukeni lapia🙏😢nida yan uwana masu ciki🙏
2025-04-24 20:20:32
3
ummee1479
ummee_zuru :
wlh wlh nashashi kamar me amma daga karshedai C's akayimin yau kwana biyar
2025-02-24 09:17:45
1
humaira.isah.yunus
humaira Isah yunus abshath :
toh ubangiji Allah kasauki mu lfy🤲🤲
2025-02-24 14:23:48
2
maryam_saraki_lolo
Maryama :
🥰🥰🥰
2025-02-24 06:59:30
1
ahmedfati34
ahmedfati34 :
Ameen
2025-04-21 10:18:38
1
hafbaby41
queen 👸 👑 :
Ameen yarabbi 🤲
2025-02-27 10:18:05
1
hussainerhreal
hussainerhreal :
Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi, wlh na gwada gashi na haihu lfy, Allah ya qaro ilimi mai amfani
2025-02-27 04:45:10
1
zulai030
user8420138629244 :
ameen yarabbi
2025-02-26 08:32:12
1
sadiyayusufyola
sadiya Yusuf yola :
Allah yasaukemu lfy
2025-02-25 10:02:50
1
bbchou199
bbchou :
Nayi kuma nayi addu'o'i diyawa kuma Alhamdulillah na aihu lfy kalau ama fa wlh nasha wahala sosai dan saida akasamin abun kara lunfashi
2025-02-25 00:14:28
1
mhussainnnm
u inaya :
amean
2025-02-24 11:25:11
1
fuseina265
fuseina Ibrahim :
🤲🤲🤲
2025-03-02 21:54:35
0
hafsatgy231
Hafsatgy@231 :
Dan Allah me dame dame yace a hada asha bansamu naji video full ba
2025-02-24 08:08:34
0
shizzle535
Shizle :
Ameen
2025-04-13 12:27:59
0
user9119326794165
Abdallah mustapah :
ya allah ya ubangiji allah yarabamu lfy
2025-04-08 09:57:42
0
jamisty.one
jamila Muhammad 0847 :
insha Allah
2025-04-01 19:13:43
0
jamisty.one
jamila Muhammad 0847 :
Allah akbar
2025-04-01 19:12:58
0
ayeesha20000
cherie spice &more 🌍 :
@user6127984561448
2025-03-15 08:04:20
0
latiqneen
mummy Muhammad :
🥰🥰🥰
2025-03-11 20:14:48
0
minah0036
Meenat collection :
hmmmm Babu abunda banyi ba Amma Saida nayi lebour na kwana biyu daga qarshen da CS akayi min Kuma babyn ta rassu
2025-03-04 06:56:38
0
user9854044811290
مسس أل'أمين :
mlm muna godiya sosai Allah yasaka Allah yakara basira
2025-02-24 20:19:51
0
hamee3824
Hamee3824 :
dan Allah Dame akashan zamzam din
2025-02-28 21:36:51
0
fatimasaidum
user3815035719226 :
mlan dan Allah zam zam dame za ahada,ko garin kubewa.
2025-02-24 11:55:05
0
dr..mata.da.maza.3
Dr. Mata da maza 3 :
Dame Dame za a Afa?
2025-02-24 13:18:58
0
To see more videos from user @sarakilolo3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About