@alameentriple_original: #bauchitikkoker❤❤❤❤❤❤❤celebrity #kanawandabo_tiktok🔥 #tocomedy #lagos #arewa__tiktok #yolanda #abujatiktokers #abujatiktokers #tocomedy #moots? #abujatiktokers #arewa__tiktok #abujatiktokers #abujatiktokers #abujatiktokers #kadunatiktok #abujatiktokers #londontiktok #yolanda #abujatiktokers #abujatiktokers
alameentriple_original
Region: NG
Sunday 23 February 2025 21:01:47 GMT
Music
Download
Comments
yar Borno mai turare :
Sadiya haruna nagaji da neman miki shirya, Allah ya tsine miki daidai gwargwado🥺
2025-02-23 21:35:33
901
zarah_babankumbo :
Akwai Hausawa anan koni kadaice? 😫🤣😂
2025-02-23 21:19:25
228
Haidar 🙃 :
Wlh sadiya makira ce 🥺😭😂
2025-02-24 04:27:15
55
𝓣𝓐𝓢𝓝𝓔𝓔𝓜 💕🐍!!• :
Duk Wanda ya Lura amarya ta fara zaqewa yamin like 😂🤭
2025-02-23 22:39:48
91
MAMA BOii PARTY :
wanda ya yadda rashin data bala'i ne yamin like
2025-02-23 22:22:36
390
Saudah Yusuf :
Amma koh iyayen yarinyar nan suna sane cikin yan ballaja’u suka kawota 🤦🏻🤔
2025-02-24 08:14:39
14
Choice of laces :
Kodai sayada tagama idda ne za a koma da garba
2025-02-23 23:17:19
5
𝑶𝑭𝑭𝑰𝑪𝑰𝑨𝑳 𝑺𝑨𝑹𝑲𝑰 :
wanda yayarda wanna batasan darajan aureba yamin like
2025-02-24 19:17:38
4
Teemah Fresh :
Wanda yarasa abincewa yayimun like
2025-02-25 00:50:26
4
💓𝔾𝕆𝕃𝔻𝔼ℕ ℍ𝔼𝔸ℝ𝕋💓 :
wanda yasan ☺️g fresh bai taba birgeshi ba yamin like
2025-02-28 07:58:11
3
Z❤️🫂 :
Babu shegiya kamar matar Garba shegiya mara kishin mijinta😡😡😭😭😭
2025-02-24 08:12:30
40
Cutemeenah :
Alhaji mai mata biyu 😂😂😂😂
2025-02-24 08:16:53
7
yar amana NO LV😭💔💔 :
woi har kwanaki wosu natarema sadiya fada ai idan kana neman ganin shedan ido da ido toh kazo media har da fir,auna akwoi
2025-02-24 07:06:01
18
djams :
To kadji ga garba a zamné amaria da uwar guida sun sachi tsakiya 💪🙄😂😍😍😍😍
2025-02-24 20:05:46
5
🫂💕😻 :
Gaskia Kam zarmalulu na aiki wajen nan😂😂😂
2025-02-24 07:34:22
2
HARAZIMI SCRAP :
Amarya ki kula sayyada zata iya rabowa da best choice dan hada ku da GARBA dan wlh har yanzu GARBA na son sayyada
2025-02-24 09:39:12
7
ummy :
Zama da Gfresh jikina ya saba in babu Gfresh jikina ba option
2025-02-24 05:45:42
7
haleefah :
gaskiya inaga ku biyu kuka biya sadakin nan kaida delu dan naga kamar da ita ake cin amarcin tare 🤣🤣😂
2025-02-23 22:12:29
6
user48761366112497 :
indai ka mori iyaye na kwarai toh dan Allah kayimin like kamin kawuce
2025-02-25 09:03:15
3
Yusuf sulaiman :
duk wanda yayadda so bala, i ne yayimin liking
2025-02-24 16:53:00
2
jafargamacomms :
jama'a please wai ina best choice ya shiga ne
2025-02-24 06:04:21
3
Khadija AJ :
kai gaskiya bekamataba Sadiya inace kunyi uwar watsene dashi?kai duniya
2025-03-20 22:38:15
2
diyana yar Amana :
Allah yayafe Mana gaba daya Allah yasa aljanna tazamo masauki agaremu
2025-02-26 15:55:30
2
isahfillo0 :
gfressh kana cin Yan mata kalakala
2025-02-25 05:31:42
2
Maj Felix Christiaan 🪖🎖 :
Allah yashiryaka
2025-02-26 17:22:18
2
To see more videos from user @alameentriple_original, please go to the Tikwm
homepage.