@hadizaaliyugabon: @BARAKINA LeGuide 227🇳🇪 💪🏾✊🏽

Adizatou
Adizatou
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 26 February 2025 15:32:06 GMT
2911914
191919
7414
7673

Music

Download

Comments

user8717200707376
Mrs A✨❤️💃 :
Wanda ya rasa abin fada Yamin like 😩😥
2025-02-26 19:47:53
1487
user3967163371321
khaleepha :
Allah sarki, kamar KAZAR HAUSA 🐥
2025-02-26 17:31:03
538
muhammad.ogga
Muhammad Ogga :
kar a manta ayiwa annabi salati
2025-02-26 17:49:33
540
yarshuwa
Yar’shuwa :
kai masu cewa batayi kyau ba kunci uwatar aradu tayi kyau kanta ne kawai ya danyi girma
2025-02-26 18:01:19
521
jiddo63
Jiddo63 Sanda :
Duk wanda tabashi tausayi yamin like
2025-02-26 20:33:23
253
luxebymeenal
Luxe-bymeenal :
Waiku dan kutumar ubanku Ina ruwanku d rayuwarta haba
2025-02-26 18:55:37
79
momajmal0
mom ajmal collection :
innalillahi jama,ah kuzo kutayi jaje ina tashi yau dasafe naga y america yayi following dina😭😭😭
2025-02-26 22:08:05
428
maryamav
maryamyusuf :
oh yanzu acikin masu yimata bad comment wani ko abinchin rana baichi ba🤔
2025-02-26 16:38:49
61
ayoub_ramir
Ayoub_Ramir🇳🇪 :
18ans 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-02-26 15:50:01
139
fattum29
Official-fattum :
Wanda yarasa abun fada yayimin like 😂😂
2025-02-27 01:23:54
6
blaqannies1
Blaqannies :
Shekararta 19
2025-02-26 18:07:01
7
zeescakes__
zeescakes_ :
Wlh tayi kyau🥰
2025-02-26 15:51:51
31
mrstafida
haleemat uthmam :
NI WLH TAYI KYAU WLH TAFITO YARINYA DA ITA PRETTY WLH🥰🥰🥰🥰
2025-02-26 18:40:08
6
yazeed_design8
YAZEEDESIGN :
Wato man sagir duk yanda kaga Allah yayi mutum. Yasan hakan se yafi kyau dashi ne idan kuma mutun yace shi zai canza zaiyi da nasani 💔
2025-02-26 19:05:01
17
rahamasaid20
RAHAMA🫧♥️ :
Wlh kamar me kashin hakori🤣🤣
2025-02-26 15:44:58
15
muhammadkabir529
Islamic pharmacy :
Gidan sauro wato net yana da kofofi guda 87652256 yau yini nayi ina kirgawa👌
2025-02-26 23:59:28
26
359milly
A V O R D 👾 :
Shure-shure ba ya hana mutuwa😩
2025-02-26 18:13:19
6
alfa_himselff
Alfachino himselff⚠️ :
ada ke katuwa ce ayanzu kuma kin dawo tsiririya😳😃👀
2025-02-26 20:08:43
8
ismaeel_is_bark
ismaeel musa :
to wannan shine Allah ya sa mudace Amin summa Amin 😂😅😆
2025-02-26 15:44:46
22
queen_bt_atelier
QUEEN_BT’s ATELIER 👗🛍️✨ :
Hello barkete family ne
2025-02-26 16:01:35
149
taydm7
Asiya yandoma :
Kinyi kyau sosai idan kika kara dan ragewa ma se kinfi kyau kinji
2025-02-26 15:56:32
128
official_abbakar1
@official_Abbakar :
Wai dan allah yanzu yazatayi da tsofaffin tufafinta
2025-02-26 15:39:58
100
fazemalash
fazemalash :
please mene zansha nima inyi sliming haka
2025-02-26 15:46:31
7
shemayakub1
Shema :
Ni wlhy neman maganin slimming din nakeyi ido rufe har yanzu na kasa samu
2025-02-26 16:39:45
86
m_jikha
M_JIKHA🇳🇬✌🏾🇸🇳 :
Kae Wannan Sliming Ne Kode Rashin Lfy Ne 🤔🤔🤔
2025-02-26 18:26:27
8
To see more videos from user @hadizaaliyugabon, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About