wlh abun da dadi ayi aekin alkhaery irin wannan ace kai kayi🥰🥰
Allah kai mana sutura duniya da lahira Allah kuma yayi mana kyakkyawar zuciya mai nufin kowa da alkhaery🙏
2025-02-28 18:06:13
51
IDRIS MUHAMMAD INUWA :
ALLAH SARKI KUSKURENDA BIN USMAN YAYI KENAN
2025-02-28 18:35:45
33
farukjabir :
masha Allah, muma Allah ya bamu ikon ginawa🙏🙏🙏
2025-02-28 19:53:45
18
Excellency😎 :
ya Allah yabashi lada muma Allah kasa muyi irin wannan hidimar ga addni
2025-02-28 20:17:35
17
napson dan badarawa :
wa nake gani kamar murtala sulen garo
2025-02-28 17:33:13
15
Zainab u babaji49 :
Allahu ya biyashi da mafificin alkhairi
2025-02-28 20:32:32
12
user abafson d ab :
Duk maison malam guruntum yamin like
2025-02-28 22:02:37
16
ummu twins :
wlh aykin alkhairi yanada dadi allah yabamu ikon ay katawa
2025-02-28 19:11:00
7
its ýóùnģ ăĺæjīh :
gamai bukatar cikakken karatun malam nayau yaimun audio yamun magana pravit kuma kai like
2025-02-28 21:55:47
7
user182442105965 :
Allah ya qarawa rayuwa albarka mallam
2025-02-28 21:31:30
5
To see more videos from user @aminusalihufana, please go to the Tikwm
homepage.