@marke.herbal.medicine: GYARAN GASHI Tsayin Gashi da Bakin Gashi Original chebe cream ingantaccen maganin fito da gashi sosai. *Yana fito da gashi a inda babu *Yana Kara tsayin gashi *Yana maganin Amosani (dandruff) *Yana saka laushin gashi da Baki Ina masu kwaikwayayyan Kai 😣😣kukan ku ya Kare ga Sirrin zama anty yalash Location: Dutse, Jigawa State Muna turawa ko'ina idan an Saya #videoviral #saudiarabia #ghanatiktok🇬🇭 #ghanatiktok #niger #niger #ghanatiktok #nigeriantiktok🇳🇬 #maganingargajiya #senegalaise_tik_tok #cameroontiktok🇨🇲 #senegalaise_tik_tok #malitiktok🇲🇱 #cameroontiktok🇨🇲
kai bama ka iya tallaba ko gemun karyane da kasaka dan kai haluttarka bamai futu da gashi bace dan Allah adena yaudara kayi tallah kasuwa ta Allah
2025-03-12 23:10:42
2
Mufida Muhammad isah :
jigawa state, dutse,wace unguwa ❓
2025-03-06 09:01:49
2
user74962788743 :
😃😄😄😄yayi
2025-03-05 11:36:48
2
Aisha Muhammad :
to aibaka fadi ba 😇😇😇
2025-05-04 23:09:32
1
ABU AMMAR :
kaji tsoron Allah kayi karya kace kunrubata yanda zaahada gaka kamar kamili Amma bakatsoron Allah wajan karya nayi niyar saya Amma dafara2 anfara da karya
2025-03-03 23:00:34
6
Ruthmoney😜❤️ :
how can I get the mixture
2025-03-02 23:23:03
7
EESHA BEAUTY 💄💄 :
How much
2025-03-09 06:33:42
2
Guza’s wardrobe 👕👖👗 :
Bamuga video din ba
2025-03-05 14:23:22
2
Doma Abdullkareem :
ry
2025-03-07 04:23:39
1
Yahuza Yusuf :
mugode
2025-03-05 12:28:43
1
LADIES_WORLD STICHES :
to aebaka fadar yanda ake hadawa
2025-03-06 05:31:04
1
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm
homepage.