Allah yasa hakan yazama silar shiganka Aljannatul Firdaus 🤲
2025-03-06 03:29:53
1120
saniyo_m_inuwa1 :
Tsakani da ALLAH kana Bani tausayi sosai idan na tuna lokacinda kekada Lafiya 😭😭😭
2025-03-06 18:35:03
279
Elon Reeve Musk :
duk wanda yakejin tausayin sa yamin loke 😭😭
2025-04-24 10:47:47
101
aminu :
Allah sarki Mata sarakunan tausayi Allah ya biyamuku bukatunku na alkairi. Komi kankantar mace uwace.
2025-03-06 18:34:32
97
Mousto No Love💔💔💔 :
wlh Allah my brother kasani ina ta kuka wlh in wani ya kika wani zai soka Allah ya bamu masu sanmu da gaskiya🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2025-03-06 19:52:06
33
Saratuabdullahiwaziri :
Hamza saratu yola ce ina maka fatan koma yadda kake hakika ina mai jin tausayinka idan kana kuka amma karka manta kai dan adam ne kuma har yanzu baka mutu ba kasa a ranka kamar babu abunda yasameka
2025-03-06 19:36:35
77
Nrs hafam❤🔒 :
kowa daka gani da jarabawsrsa Allah ubangiji yasa muyi kyakyawan jarshe
2025-03-06 05:56:13
24
yar 🧓🧓kaka🧓🧑🍼🧑🍼 :
sorry fa
2025-03-14 14:09:12
5
Aminu :
Allahu Akbar bawan Allah ka tuna fa wani ya fika lafiya amma ya rasa kafafun shi wani hannayen shi wani ma idanun shi ya rasa dan haka ka dubi hukuncin Allah kayi hakuri da kaddarar Ubangiji .
2025-03-07 07:07:47
7
umaima :
love umaima hamza
2025-03-08 22:47:55
6
caporal :
allah ya kiyaye gaba
2025-03-06 09:47:30
8
la miel 🇨🇫🇨🇲🇳🇬🇷🇴🇨🇦 :
allah a baka hagouri😱🤭😭😭🤲🤲🤲
2025-03-09 22:51:24
5
maman sudais :
subhanallah miyafaru
Allah ya sa hakan shine sanadin shigarka aljanna Allah ya baka lfy
Allah ya kiyaye gaba
2025-05-08 15:21:38
5
M, SA EED :
😭😭😭😭🙏🙏🙏sannu Dan uwana wayyo Allah na
2025-03-06 17:22:55
5
Aisha :
Allah.yakiyaye
2025-03-06 07:17:18
6
ummee :
kadaina kuka😭😭😭
Allah nasane☝️☝️☝️dakai Allah zai
sakamaka🤲🤲🤲🤲
2025-03-07 06:40:55
5
Rukayya kwankwasiyya :
Abin akwai abinkaryar dazuciya
2025-03-06 04:01:24
6
BrodaMustyFX📈🤏 :
To wai sabida meh mutane suka tsabi dunia akan lahira!!! Sorry bro Allah zai saka maka👌
2025-03-06 17:55:28
9
Haouaou jidda :
Dan Allah ka dena kana sani kuka
2025-03-06 06:13:34
17
Saadah🍫🍫Choco :
wai dama wannan ni ya allah yasa mu gama daduniya lpy
2025-03-08 21:40:33
5
Aneesart khalil5283 :
kayi Hakuri da sanin Allah 😭😭😭
2025-03-06 04:06:21
9
Hausa star point :
subhanallah Allah yabaka iKon karbar wannan jarrabawar 🙏
2025-03-06 20:32:15
5
maawiyailiyasu3 :
Allah yasa hakan yaza silar tsirarmu duniya da lahira Allah saka maka alparmar sayyidina rasulullahi s a w
2025-03-06 16:27:08
13
To see more videos from user @hamzayahaya707, please go to the Tikwm
homepage.