@haskenjiki1_backups: Kasuwar sabon gari İbo road by market J A B plaza saman bene shop no:12 Kano state Lavenders Cire bille 🫡#☎️ #07045134817 #07017269202 #🧼🗡️jenny_team🧪📿 #haskenjikiskin #kanotiktok #viralvideo #ghanatiktok🇬🇭 #nigeriantiktok🇳🇬 #kano #fypシ #niyamey🇳🇪 #fyppppppppppppppppppppppp #tiktok #saudiarabia @محمد الاحمدي راقي شرعي @THE Blood Line 786 ❤️❤️❤️ @Tolibian
HASKENJIKI_BACKUPS
Region: NG
Saturday 08 March 2025 19:51:38 GMT
Music
Download
Comments
Ammi :
ina before an after 🤣
2025-03-09 04:52:20
51
alago wife 🥰🥰🤭 :
please help me am from nasarawa lafia and I need lavender
2025-03-10 17:16:36
16
nuraddeen :
au kai yanzu bazaka bar gadon ba shikkenan kafita a dangi 😅😅
2025-03-08 20:46:53
38
Abdullahi shehu maiyadi :
wannan guy din ai nasan sa dan rimin kebe ne zan nemshi ingani in yafita insaya
2025-03-11 14:53:24
11
SEVEN. Com :
Duk Wanda ya ke jin haushin billen fuskan sa yamin liking 😂
2025-03-10 23:00:11
14
Hafsatglamour :
Ina vedio bayan yayi amfani dashi ya fita?
2025-03-08 23:56:36
5
🎀 Arwa 🎀 Usman 🎀🌍 :
Yana maganin stretch marks Dan allah
2025-03-08 22:25:24
1
Khadija hayko 2 :
In anyi vidion inda billen yafita ai tag dina😂😂😂
2025-03-09 00:02:37
9
Auwal ibraheem@@@ :
Wanda bashi da bille yamin like
2025-03-09 00:42:16
5
Beebah zola ❤️ :
Nikuma maganin narkarwa nikeso Sbd Allah 🙏🏻🥺
2025-06-03 08:37:51
1
zannuba❤️ :
NAWA ne???
2025-03-08 22:08:21
1
al ameenmusa :
dan Allah kataimakamin da nombarka muyimaga
2025-03-09 05:18:34
1
Sadiquh Dan Almajiri :
Wallahi qarya ne wani friend dina har qasar waje anbasa magani batayi ba kudaina yaudaran mutane nima ina dashi amman damuwana kudi ne ba bille ba😂
2025-03-10 11:44:26
5
bilkisuumar :
inaso pls
2025-03-08 22:30:52
1
user73339370372395 :
Dan allah nawane
2025-03-08 20:16:38
1
Real Alfuntawee :
inaso
2025-03-09 05:13:39
1
Dr Bilqees :
Inaso nawa ne
2025-03-09 05:11:00
1
MARYAM_RUMFA0 :
Babu wanda ya fitane muna jiran Before and After 😂😂😂
2025-03-15 04:22:10
1
matan aljannah 🤲🙏 :
nidai kayi muna video wanda yayi amfani dashi ya goge mana 🤔🤔
2025-03-09 04:56:05
1
Muhammad Bashir isa :
ga wani me gudun dangi🤣😂😂😂😂
2025-03-09 10:28:45
1
luxury scent🌹 :
indai yafita yazo ya nuna mana mukuma zamu siya 😂
2025-03-10 11:57:58
2
@sanilafka :
nawa ne price kuma kuna waybill ??
2025-03-08 23:43:59
1
bilyaminu :
yes inaso
2025-03-08 23:22:24
2
@prince_abdoul :
ina so amma sai naga vidéon da billen ya goge tukunna
2025-03-09 06:21:41
3
sani yahaya :
abun iyaye dakakanni
2025-03-09 05:06:32
1
To see more videos from user @haskenjiki1_backups, please go to the Tikwm
homepage.