@dansarkibh: #alhamdulillah #alhamdulillah❤️

dansarkibh
dansarkibh
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 09 March 2025 16:32:39 GMT
108635
16753
419
274

Music

Download

Comments

user8787460923532
Bello isah :
Masha Allah 🥰mln is the best of me
2025-03-09 16:54:22
6
mohammedmansoor2776
Mohammed Mansoor Hussain :
beautiful
2025-03-12 14:50:25
0
usman_shafiu_ussa
Usman_Shafiu_Ussa :
Cardiologist🥰
2025-03-10 20:50:04
0
muktarmohammed200
muktarmohammed :
please name of this audio
2025-03-11 19:40:24
0
user8241713138087
Vet Ali :
My mentor May Allah blessed
2025-03-10 22:44:05
0
queenzeepretty4
ummuhanan& jawad 🥰🔐 :
wallahi wallahi wallahi daga yau na dena dariqa please pray for me ana wankan shiga sunnane please saida nayi kuka wllh 😭
2025-03-11 06:47:03
37
fatimaumar454
Muslimah🥰🇳🇬 :
Abinda yake burgeni da yan ahlissunah akwai nutsuwa🥰
2025-03-10 10:42:25
39
user565361400618
abdulrauf :
Allah Allah Allah kataimaki malan duniya dalahira. Allah kataimaki ducwani malamin sunnah aduc indasuke
2025-03-09 20:10:05
16
idrissani90
Idris sani :
Wallahi Allah ya sani cewa inasan sheikh ahmed tijani gurutum Allah ya hadamu dashi a gidan aljannatul firdausi ameen dan Allah idan akwai mai number mallam dan Allah ya bani inasan zan kira shi pls
2025-03-10 01:15:06
15
hassanualiyu238
Hassanu Aliyu :
allah yasani ina kaunar mlm guruntum
2025-03-09 22:22:17
14
naguddu1
NAGUDDU7375 :
Malam ga Imani ga Ilimi ga addini ga kudi ga nutsuwa ga wadatar zuciya Masha Allah 😊 y Allah Kai mana arzikin da babu talauci y Allah.🤲🏻
2025-03-10 13:05:24
7
engrbellolawal
engrbellolawal :
sakon gaskiya zuwaga malm daga makarfi LG kaduna state ina ma malam Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf gurumtum fatan Alkhari
2025-03-10 20:28:42
6
basarakay
I Maccido :
Idan kaji tsoran Allah, kaso Allah, kaso Manzon Allah (SAW). Tabbas Allh zaisa mala’ikunsa da sauran mutanen kirki su soka🥺🥰 mutanen banzan ma zasuji suna sonka saidai kawai zasu buye ne!
2025-03-09 21:31:39
8
user21740052442546
abbas malaabba :
wlh ina son wannan malamin sosai fa
2025-03-09 19:40:37
6
user3304384837314
Yaseer Umar :
Wlh Kullum Sainayi Kuka Sbd Inaso Inga Malam Ido Da Ido 😭😭
2025-03-12 16:21:30
1
user23227196685081
user2322719668508 :
allah ya karawa malam lafiya arziki mai albarka nisan kwan mai albarka da samun kekkewan karshe da sakamako mai kyu da makoma mai kyu
2025-03-10 14:33:27
2
harisumuazu792
Harisu Mu'azu :
Allahu Akbar Allah ya kara wa Malam lafiya
2025-03-09 20:30:39
2
rukayya444
user6128065047101 :
ma sha'Allah
2025-03-12 16:23:10
1
abbmarr_collection
maryam adamu ladan :
mlm Allah ya bashi wlh
2025-03-12 09:16:49
1
basira917
Basira5tu :
daga yau na zama 'yar izala insha ALLAH
2025-03-11 18:22:03
2
7125eyargold
EYAR GOLD 🪙 🥇 :
allah yasakawa mlm da gidan aljanna allah yakaramishi lfy da nisan kwana
2025-03-09 16:41:58
4
tikkok100yahayarabe
yahaya rabe :
Mâcha Allah 🥰🥰🥰🥰
2025-03-10 10:17:22
3
bmgm222
Bmgm222 :
izzar sunnah kaga natsuwa bawani durkushe durkushe
2025-03-10 22:58:24
2
user87665230545822
user87665230545822 :
nifa agaskiya ina kishida yanbauci agaskiya allah muntuba amma naso ace malan dan kano ne wlh allah ubangiji ya qarawa malan lafiya da Nisan kwana
2025-03-10 12:42:41
2
user411147842nagari
UMAR FARUK MOHD✨💫 :
munason malam saboda Allah 🥰🥰 Allah kasa munada rabon haɗuwa🤲ko kuma saimunje aljannah ne oho
2025-03-11 14:52:49
1
To see more videos from user @dansarkibh, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About