ya Allah ka saukeni lafiya da dukkan wata yar uwata mace me ciki
2025-04-15 13:05:46
353
meenat๐๐ :
ya Allah ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญina rokun ka ya allah karabani da wnn ciki lpy da sauran yan uwa musulmai๐ญ
2025-03-18 20:08:07
174
Danah :
duk wata mai ciki Allah ya rabaku lfy da sauki
2025-04-15 22:07:46
183
MARYERMA'S LUXURY โจ๐ซ :
๐ญ๐ญ๐ญya allah kadubemu da idon rahama allah k saukaka mana๐ญ๐ญ๐ญ
2025-04-15 07:06:13
74
hauwaisa676513 :
ya Allah ga baiwarka nazo gangara ko ynz tazo munshirya ya Allah ka bamu da sauki dan alfarmar annabin rahma
2025-03-15 20:33:35
59
daughter :
Allah ka dube mu shine nafarkon mu ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญAllah ka sauke mu lfy
2025-04-16 09:09:52
22
shalelen mairariya :
ya gamu gareka kasa mu haihu da kanmu cikina 8 month allah ka kaddaramin haihu da kaina har makka naje nayo roko akan wagga lalura ta cs allah saukaka
2025-04-15 19:04:14
22
Oum Ayman :
Allahu Akbar ๐ญ
yau kwana 31 da jin wannan radadi
ya Allah karayamin sudais๐
2025-04-16 16:52:00
14
mmn afnan collection :
ya ubangiji mun kusa sauka allah karaba dashi lfy da yan uwa musulmai ameen
2025-05-13 14:27:27
3
fateema abdurrahman :
Allah yasaukini Lpy nida abinda kecikina
2025-03-12 10:30:56
13
@hajja kubra collection :
Ya Allah kabamu iko murabu da cikin lfy mu haihu cikin sauki ya rabbi dan Allah kutamu da adduโa yen uwa maza da mata duk mai ciki Allah ya raba lfy kuma yaran Allah yasa masu soron Allah masu Albarka
2025-03-21 12:07:22
2
ummahamza902 :
ya allah ka rabamu da haihuwa lfy kasa muyi da kammu cikin sauki dan annabi muhd s a w
2025-04-15 07:00:54
2
Justice ๐ฆ :
Ya rabbi kasa mu rabu da abinda muke dauka lafiya ๐คฒ damu da dukkan sauran mata musulmai๐คฒ๐ฅบ๐
2025-05-14 13:13:07
2
user Heemsad 3 :
@meenart696:ya Allah ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญina rokun ka ya allah karabani da wnn ciki lpy da sauran yan uwa musulmai๐ญ
2025-06-01 22:29:30
2
FULANI๐๐ K ONE :
Allah kabamu da sauki Har naji tsoro gani da tsohon ciki Allah kasaukeni lpy