lokacin Ina kwaila wllhi idan banga saurayinaba bana iya bacci 😂😂
2025-03-10 14:24:54
22
Aleeyou plasheer :
SOYAYYA DA KWAILA JARABAR DUNIYA 😢😥😢
NI DAI INA CIKIN JARABAWAR KWAILA
2025-03-10 19:25:36
11
un bon soja :
🥰🥰🥰 kwaila kenan taso mutum tazagi ubansa sai kwaila 😂😂😅
2025-03-17 00:57:09
2
Arc Ibrahim zubairu Ginga :
wallahi Nima Ina cikin wannan jarabawa kuma ina bukatar shawara dan Allah
2025-10-03 23:17:14
3
MUNGADI__SAUTUS__SUNNAH :
Toh idan soyayyar Aure kake mata fa?😭😭
2025-10-26 16:25:13
1
Aliyu salisu n s k :
kai wlh kace inkwantar dahankali wata kwailatanasona amman duk wasukanan wulakancinaimata takirabuwadani
2025-03-12 00:21:50
4
Ukasha :
Himm Allah Sa Muda ce
2025-03-26 11:11:39
2
Abdulrahman Ali :
kwaila jarabar dumiya
2025-03-10 23:51:04
3
mk2rawa :
soyayya da Kwaila
2025-03-10 13:01:53
4
ASSIDDEQ INVESTIMENT :
Kwaila ko tashin hankali?
2025-04-19 14:39:46
2
sadiqmgwakil :
amma dadin yafi yawa
2025-03-12 16:50:24
1
yahayamayalo :
Tace to ai naga yanzu muka qare waya Hmmm kwailakenan to shine sai naji haushi na yanke wayar har yanzudai banqara kirantaba itama bata kiraniba dan Allah abanshawara yan uwana🙏🙏🙏
2025-03-11 21:18:50
2
habeeb sani (gago) :
nima Ina cikin jarabawar kwailaye wlh
Dan Allah KU taya ni addu a Allah yasa mu wanye lpy
2025-03-11 11:11:36
2
MUSTY :
to malan idan kaike santa fa kuma tana baka wahala
2025-03-24 12:54:25
2
Muhammad Mahir :
😂😂😂to mu manyan ma baso somu ba balle kwaila
2025-03-11 04:13:56
0
Umar Sabitu551 :
ni bazan iya cewa komai akan kwaila ba🤫
2025-04-23 20:26:40
1
solo :
idan aurenta kake so kayi fa🤣🤣
2025-03-11 14:01:24
2
Abdousalam Ali :
dan allah yaya mutum zai tsara mace a faduwar farko?🙏🙏
2025-03-30 00:16:49
1
Ayusha🦋💃 :
ta hadin ma ya haufi yawa saboda akwai ruwan lafala❤️
2025-03-10 19:41:35
2
alhajimuhammadumillions :
nasa ma daya wlh daga wasa ta ce mun kar na mata karya 😥
2025-04-20 23:07:23
1
Bin_shareef_ :
Jiya missed call 88 Ina dagawa Wai inajinka😭
2025-03-10 15:34:31
2
bin khalifa maidala ilu kt :
soyayya da kwaila akwai wahala ammafa wllh akwai dadi idan ka fahimce ta idan kai hakuri da ita
2025-03-10 13:24:08
3
auwalumuhammed31 :
gaskiya ne wllh kifin tayi hankili😂😂😂😂
2025-03-11 23:13:35
1
MALUDA COSMETICS & SKIN JIBIA :
Allah uban giji ka hada ni da kwaila
2025-03-11 07:54:16
1
Nanaesha :
Wai kwaila 😂🤣🤣 sunn Abin daria
2025-03-11 19:46:19
1
To see more videos from user @mubarakmuhammad655, please go to the Tikwm
homepage.