Kuna Saida sutura Kun kasa Dinka mishi Amma kunata masa vdo Kuna nunawa duniya don Neman followers da liking.
Kuna cire hakkin wadda kuke tare shswarace
2025-03-10 22:13:27
23
zaiyadmustapha :
Yace yayi Nima balle million Dubu hamsin wannan fa ba karamar mgn bace 🥰❤️
2025-03-10 22:29:15
10
Real Januhu :
😄😄😄😄 𝙰𝙻𝙻𝙰𝙷 𝚈𝙰 𝙱𝙰𝙺𝙰 𝙻𝙰𝙷𝙸𝚈𝙰 𝚆𝙰𝙸 𝚈𝙰𝚁𝙾 𝙽𝙴 SHI🤣🤣🤣
2025-03-10 22:39:48
5
Big_bro :
kuna taimishi video amma ko riga kunki canza mar
2025-03-10 20:33:15
6
៹𝔸 𝙢𝒂ℓ𝙞𝗸💞🌹🌸 :
antashi wasan wlh shiba yaro bane balle Allah yamar tattali😂😂😂
2025-03-10 19:01:02
8
Sunusi~Sunusi~Musa :
Wannan fa cikakken Mahaukaci ne 🤭
2025-03-10 22:27:54
3
HUSEEN_THRIFTABAYA :
😂😂😂😂😂kai soja adankama kayanka a hannunka
2025-03-10 21:07:30
0
Listen loya :
wanan pah ba mahaukaci bàne kawai bashida lfy neh 🤣
2025-03-11 00:06:15
1
ahmadmukhtar167 :
kuna sashi sakofa
2025-03-10 23:28:03
1
Bouegarba Ahmed :
allah ka biya mana bukatun mu alfarman wattan ramadan
2025-03-10 19:27:16
2
usmanrabiu8090gmail.com4 :
Allah sarki rayuwa🥰🥰🥰
2025-03-10 22:20:45
1
Adamu :
kai kai kai an tashi wasan tunda yace Shi ba yaro bane balle a masa tattali
2025-03-10 21:45:12
1
Misbahu Muhammad Ali :
izgila fa yake yi
2025-03-10 21:16:21
1
Thahir Jah :
Wannan ba abun dariya bane kuna izgilanci wa Allah ne shi bashida lafiya kuna sashi sabon Allah hakan shike faranta muku rai har kuke dariya wa iya zubillah Allah kasa mu dace
2025-03-10 21:14:47
1
To see more videos from user @sirajfap33d, please go to the Tikwm
homepage.