@my_autah: Ya Allah ka jikan iyayen mu Ya Allah ka dubi maraicin mu Ya Allah ka jikan mu Ya Allah karka barmu da halin mu Ya Allah ka tausaya mana Astagfirullah 😭🙏🏻 @HOLLANTEX

Autah
Autah
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 12 March 2025 08:58:54 GMT
3789178
164497
1733
2920

Music

Download

Comments

li_lia20
li_lia20 :
Momy gombe is the best🥰
2025-03-12 09:05:29
296
mrsnazee42
mrsNazee❤️ :
Su samha anata daga makullin mota
2025-03-12 09:25:11
145
sadeeq_mega2
Sadeeq :
haba no wonder na jiyo kamshin sweet flawa likwuit iya freshina
2025-03-12 10:50:36
388
asiyasallama
آسية سلامة ❤️ :
Su samha dai tsufa ya bayyana 😂😭💔
2025-03-12 09:59:41
147
faizaumar096
matar Mohammed :
ita fah mome gombe simple ce gaskiya ba ruwanta
2025-03-12 10:25:26
81
albani_jr
🇦 🇱 🇧 🇦 🇳 🇮 Jos :
wata ibadah ce anan kana ganin yan banza tsira tsira kamar yayan kahirai
2025-03-12 11:09:48
5
fujnahcloset
Jameela Saeed :
Zancen gaskiya Mummy Gombe yau ta burge ni. Ashe tana da girmama mutane.
2025-03-12 19:51:47
13
geemancute6
fareedan mama 🥰😍 :
Momy gombe akwai tarbiya
2025-03-12 11:18:13
60
deejay658
Khadijer🥀🤍🕊️ :
Ashe momee gombe akwai nutsuwa
2025-03-12 12:34:22
81
adorablecutss
Adorablecuts :
Sannunku Ina yinunku ,ina gajiya,ya ibada ?kuna nan qalau?
2025-03-14 22:31:20
6
z.deenfulani44
D.fulanee Enterprises :
wato mansagir duk iskancin mutane sunsan momee gombe ce mai hankalinsu itace akasako agaba sbd kar asaka wata aji kunya
2025-03-12 12:04:54
12
2one2__
2 1 2 :
Yan Kwalta
2025-03-12 11:05:05
6
damagaram8nig0
Damagaram post 🇳🇪 :
Kudai anyi matsiya ta duk cikin ku a rasa mai hijab
2025-03-12 11:37:19
38
asmeeyhenna29
asmaunazeer719 :
Ni so nake naji waye ya mutu
2025-03-12 12:02:36
11
rukayyamuhd785
jikarhajia :
Wasu dai akwai girman kai banga sun gaisa ba
2025-03-12 10:28:17
38
zarah_shehu
Zarah_shehu :
samha da makulin mota dai kamar akanta aka fara siyan mota
2025-03-12 10:14:37
21
samhasistersclothing01
samha sisters enterprises :
Ita najamu bata iya gaisuwa ne ko kuwa dai halinne🥺
2025-03-12 17:45:16
38
haleemertou002
Haleematou 🥺❤️ :
najamu da autah sun girmi su gaida manya kenn 🙄
2025-03-12 11:18:36
14
duaghterofrumawa7
BIA🦋☘️☘️ :
wannan yarinyar samha sai addu a itade baxatabar alfahari ba 🤣saidaga mukullin glk take 🤔
2025-03-12 11:20:47
5
auwaljanan
Auwal Muhammad Auwal :
Manyan arna 😹
2025-03-12 11:12:26
7
lastkid290
lastkid290 :
Hajjiya Amal umar 💪
2025-03-12 09:41:30
12
hafsat_sparkleshub
sparkle's hub ✨ :
Ina Saida irin yankunnen mummy gombe hade yake da zobe 6500 ga Mai so
2025-03-12 14:11:17
6
beeleey_jos
Beeleey_jos :
for the first time naji momee gombe ta birge ni
2025-03-12 12:43:26
5
zozo47618
Zuzu🍒☪️ :
Wayaga samha da auta 🤣🤣
2025-03-12 11:13:13
5
To see more videos from user @my_autah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About