Akwai wani tsoho kullum sai yazo yasiyi pure water guda 4 wai alwala yake dasu ,Kuma ga bredi a aljihunsa kowane time 😂😂
2025-03-12 15:37:09
61
Zaba_bee🦋 :
Da Zan baku labarin yadda nake da hmmmm da kun jinjina minnn 😅😅😅😅😅😅😅😅
2025-03-13 21:01:21
11
halima Jamil :
wanda yayi dariya yayim like Dan Allah 😂😂😂😂
2025-03-14 11:23:36
36
chamsidine :
oh my gwood 🥰🥰🥰
2025-03-13 13:12:37
14
shafťÿ mahamud :
first like first comment
2025-03-12 13:08:44
15
usmansamailadaman :
plz one video 4me
2025-03-12 12:48:34
11
LUM Luxe Collection :
Wannan ba dai dai bane. Duk abinda Ka koyar mai kyau ko Mara kyau zaka samu Lada ko Alhaki. Wannan abin koyawa yara kar su mayar da hankali wajen yin Azumi na Gaskiya ne. Don Allah Ka gyara.
2025-03-13 21:50:06
4
kabiru usman 02 :
nifa katarar aciki 🤣🤣
2025-03-13 22:34:42
3
Itzahmad :
Looking good my lovely brother
2025-03-12 22:01:36
4
Aliyu Usman Aliyu :
can aka kama wani ya jika garin Kwakin abuta ya shiga bandaki 🤣🤣🤣