@yelex_media: Replying to @yahayya.bello79 #profmansurisahyelwa #viralvideos

Yelex_Media Tv
Yelex_Media Tv
Open In TikTok:
Region: SA
Wednesday 12 March 2025 19:43:37 GMT
191926
26594
587
3166

Music

Download

Comments

aminuyahaya423
Aminu Yahaya :
gaskiya ne Allah yakaralafiya
2025-04-29 09:25:04
0
dahiru.uzeru
Dahiru uzeru :
🥰🥰🥰
2025-04-14 00:07:57
0
nafiu.isah0
Nafi'u Isah :
🥰🥰🥰
2025-04-13 05:00:17
0
dahiru.uzeru
Dahiru uzeru :
🥰🥰🥰
2025-04-14 00:08:28
0
amina.muhd1
Amina Muhd :
kaii yau hnklina y kara kwanciya 🥰 wanda y dora karatun nan Allah y masa albarka
2025-03-14 20:00:52
191
user8482569006691
Rumaisah D :
wannan wa,azin rarrashine ALLAH yaqara mana haquri juriya dangana da tawakkali acikin dukkan abunda ALLAH yajarabcemu ALLAH mugodema✨
2025-04-03 18:44:38
84
halinmutumco
Beelys collection :
alhamdulilah yau nakara Jin dadi dakuma karban jarabawan da Allah yakeh min daga yau nadainah kuka da jarabawanka Yaa astagafirlih 🥰🥰🥰
2025-03-14 12:41:10
59
user7575185811416
user7575185811416 :
network ya hana inyi saving pls wamin like
2025-03-27 11:27:38
30
murtaladawudgidanfura
GIDANFURA 🍉🇪🇭 :
wallahi Mal yana matukar kwantarmin da hankali
2025-03-13 10:06:21
28
user55091553
Aisha Bako😍 :
Alhamdulillah ya rabbi ka kara bamu hakuri da tawakalli aduk halin damuke ciki🙏🤲
2025-03-15 03:35:28
21
ummicares
ummicares :
Allah yabamu ikon cin dukkan jarrabawan mu
2025-04-03 20:08:43
15
zainabahmad946
zainabahmadkhaleed098765431256 :
Mashallah ubangiji Allah kabamu ikon cin jarabawr mu inshallah dakayau nadena kuka akan jarabawr da Allah jarabceni da ita Ina gdy Allah Ina Kara gdm
2025-03-14 18:36:43
12
imee_morgern
Imrana Ibrahim :
Pls Ina zan samu complete din shi pls
2025-03-13 07:39:29
12
a_majeed_indirawa
Ba_indire002 :
dan allah wake da wannan karatun full ya toramin pls
2025-03-13 07:34:55
10
maishinkafa231
Mai shinkafa :
Abude mana muyi saving
2025-04-03 08:57:13
13
fadimatusahibul
Fadimatu Sahibul :
Aduniya makaranta gidan jarabawa Allah yabamu ikon cinyewa
2025-03-14 08:28:46
10
user7945220560046
baraatusani🥰🥰 :
ALHAMDULILLAH in sha ALLAHu nadena kuka daga yanzu, ALLAH kabamu ikon cin jarabawarmu
2025-03-27 04:21:40
10
rahmatadamubaba18
Madina Collections :
Dan Allah ka bude muyi saving
2025-04-03 21:19:00
8
fatimacollection262
fatimacollection262 :
Allah mungode Allah yakara bamu hakuri da juriya akan jarrabawa sbd Annabi S.a.w😭😭
2025-03-17 09:54:28
8
bareeratubintzubayr
Reerah💙💙 :
Alhamdulillah ala kulli halin 🥺
2025-03-14 21:57:35
8
dalibin_malaman_sunnah
YUSUF_LAWAL :
yah ubangiji ka jarabcemu da abunda zamu iya jura yah Allah 🤲
2025-03-24 07:58:05
7
leematou7
LEEMATOU :
gsky waaxin nan ya qara mini nutsuwa Allah karka barmu da kanmu koda da kiftawar idi
2025-04-04 22:40:04
7
mrs.nash06
Sa'adah :
idan ma kaga jarabawar wani saikaga ashe taka mai sauki ce ubangiji ka bamu ikon cin jarabawoyin rayuwa
2025-04-04 19:51:34
6
hyyyydaaar
_HYDAR. :
Allah ya saka malam
2025-03-15 19:00:16
6
so_sabrina23
so_sabrina23 :
So real 😔
2025-04-03 18:57:34
6
maman.salma5
Lusi@8069 :
Allah ya shiryar mana zuri'a
2025-03-15 18:42:13
5
saadatbawa
saadat Bawa :
Hmmm Allah ka karamana Imani Amen
2025-03-14 20:45:24
5
user6133293600551
fadila :
Allah yasa mudace
2025-03-13 17:56:48
5
muneerus
Mannir bin Umar :
Allah sarki malam mun gode da wannan tunatarwa
2025-03-13 12:35:14
5
aliyuhaidar283
@aliyu haidar :
allahu akbar
2025-03-15 22:00:21
5
12345678coolice
cool ice🏔️ :
Ya Allah Ka bamu ikon cin jarrabawa🙏Alhamdullillah ala kulli halen wa astagfirillah min kulli Zambin🙏
2025-03-15 18:44:50
5
zabei99
Amanar yacoubou :
Allah ya qarawa anabi dardja 🥰🥰 Saw
2025-03-14 21:56:48
4
ayshamasama
Masama_Spices&more :
Walh sainaqara samun absolute peace of mind! yaa Rabbi kaqaramana qarfin imani da qaddarar rayuwa 🙏
2025-04-05 23:12:27
4
user5494057246709
user5494057246709 :
tabbasa wanda yayi imani shi ake jarabta
2025-04-05 13:00:45
4
maes_turaren_wuta
MAE’S TURARAN WUTA❤️ :
Allahu Akbar ❤️
2025-04-05 09:40:27
4
coolbaby521
coolbaby521 :
Allah ya bamu ikon cin jarabawa Dan Allah kabarmu muyi saveing
2025-04-05 20:14:40
4
najnoor
Najnoor💜💜💜💜 :
Dan Allah wata tamin liking in dawo inyi saving
2025-04-11 09:42:15
4
lubabatuabubakar01
lubabatuabubakar01 :
Allah abin godiya tabbas mal haka ya ke
2025-04-01 07:16:43
4
jiddona12
maijiddah Abm :
ALHAMDULILLAH ALA KULLI HAAL 🙏
2025-04-03 09:32:49
3
fausat2854
Fausat :
Alhamdulillahi Alaa kulli haal
2025-03-16 21:16:19
3
baboni7285
gimba abdulsalam :
allahu akbar 😢
2025-03-16 04:33:35
3
nanahbenaat
nanahbenaat :
Allah yasa mudace Amen 😭😭😭😭😭🙏
2025-04-05 13:56:27
3
user9178233525600
deejarh :
Allah sa muci jarabawa
2025-04-05 14:27:07
3
isaeed21
idrisssaeedabduss :
Allah y saka d Al Khair y sheikh l🥰
2025-03-13 03:36:39
3
_itsme_00l
FoRmer BiG BoY :
ka burgeni da kabar save 🥰😁
2025-03-15 15:20:20
3
yahayya.bello79
Yahayya Bello :
Wlh mlm yanda nakeson wannan malamin allah neh kawai yasan yanda nakeji akan wannan mlm wlh ina rokon allah subhanahu wata alah yasa mlm dani dakai da kullihin musulmin allah ga baki daya 🙏🙏🙏🥰😢
2025-03-12 23:06:42
3
galadima393
Galadima :
wlh gsky ne da yaro na y rasu hanyoyin da nabi kenan na samu sauki a zuciya ta 😭
2025-04-04 12:35:44
3
yusuf.muhammad.to
ALMAJIRAN SUNNAH GASKIYA ƊAYA :
s.a.w 💘💘💘💘
2025-04-04 22:54:59
3
binali5055
Binali :
Ya ubangiji ka tausaya manna
2025-03-17 22:14:01
3
ahmadbg27
AHMAD :
allahu Akbar
2025-03-31 02:27:45
3
alhajiali.abas
Alhajiali Abas :
Allah Mai girl ma Alhamdulillah
2025-03-31 01:02:20
3
msquaredebarber
msquaredebarber :
ALLAH MAI GIRMA DA IKO DA DAUKAKA
2025-03-31 00:34:55
3
mzkano1574
ABU HIBBAN 001💚 :
jazakhallahu khairan
2025-03-30 21:30:44
3
babaganaak
Babagana A.K :
muna godiya da wannan nasiha da tunatarwa👏👏👏❤❤❤
2025-04-06 06:27:53
3
To see more videos from user @yelex_media, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About