@dr.umaryamco: Anas ibn Malik reported: The Messenger of Allah, peace and blessings be upon him, said, “Verily, there is a market in Paradise to which the people will come every Friday. The wind will scatter fragrance on their faces and clothes and will increase their excellence and beauty. They will return to their families after having been increased in excellence and beauty and they will say: By Allah, we have seen you increased in excellence and beauty! They will say them: By Allah, you as well have increased in excellence and beauty!” Source: Ṣaḥīḥ Muslim 2833

Dr. Umar Yamco
Dr. Umar Yamco
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 14 March 2025 20:24:09 GMT
14895
2591
154
41

Music

Download

Comments

zainab.yusuf.musa
Zainab yusuf Musa :
slm Dan Allah doctor mekesa idan mutun yayi bahaya sai yarika ganin jini sosai
2025-03-14 21:28:13
2
hasmeena0
hasmeena :
Aslm doc. Nayi period dina tun 31 December 2024 kuma bayan na gama bai sake zuwa ba nayi tunanin ciki ne dani saboda naga wasu signs na ciki kamar girman mama da kuma Dan Zafi zafi, kunburin kafa,
2025-03-14 22:55:26
0
official_jeddah
💖🌺farhat Muhammad💔🥀💞🔐 :
Ameen ya Allah
2025-03-14 22:28:21
0
auwalsbarda
🄰🅄🅆🄰🄻🄺🄰🅃🅂🄸🄽🄰 :
Ni wlh bansan meyasa ba yawancin videos na addini sai kaga bamu cika yin like akai ba😭
2025-03-14 20:52:01
8
muhammmeduaisami
m bãtūrē :
ALLAH SAMUDACE AMEEN
2025-03-14 20:54:18
1
ibrahimwaya_
ibrahimwaya_ :
Allah ya kaimu da imani😫🙏
2025-03-14 21:24:15
3
abbawudil
[email protected] :
gaskiyane allah kabamu hakurin zaman rayuwar duniya Ameen ya hayyu ya Qayyum
2025-03-14 20:30:46
7
dawuda.na.malama
dawuda na malama :
ma sha allah allah yaqa basira
2025-03-14 21:24:55
1
adah_yolah
Adah_Yolah :
Ameen ya hayyu ya qayyum. shukran jazila
2025-03-14 21:59:03
0
user99132635744108
Maryam yahaya :
Amin ya Allah mungode da wannan tunatar wa
2025-03-14 21:17:19
2
yusufsani888
yusufsani175 :
Allah ya kaemu aljanna don rahamar sa
2025-03-14 21:23:24
2
user3105219826061
ummulkhari :
Allah yasaka da alkhairi my love
2025-03-14 21:24:42
3
7mubarakmj
m j :
wannan gaskiyane Allah yasa mudace duniya da lahira ameen ya hayyu ya kayyum
2025-03-14 20:43:17
1
user9888454775456
user9888454775456 :
ALLAH yayi maka albarka Dr
2025-03-14 21:22:15
1
yusif.idris12
Yusif Idris :
masha Allah yau Dr Yasaki fuska
2025-03-14 21:05:09
2
user9502928674423
Ashton waajaah :
wllh bakataba burgeniba kamaryau inayinka kuma wllh nayifarinciki😄😄😄
2025-03-14 20:41:30
1
diamondbbb1
~Diamond🥰 :
jazakallahu khairan🥰
2025-03-14 21:07:01
3
usamaabdullahi614
usamaabdullahi614 :
allh yakarawa dakta lfy tbyt shine nayi addua akan nadaina istnminai kuma wllh nasama sauki saidai yanzu naji bana da sha awa sosai
2025-03-14 21:29:29
1
leemarhtusadeea
Haleemarhtu Sadeeya :
Ameen Dr Allah ya karba mana ibadu yasa muna daga cikin bayin da zaa yanta
2025-03-14 21:03:32
1
abuamman7
Abu,amman :
Dan Allah doctor dagaskene idan mutum yasha ruwan sanyi bayan yasha tea akwai matsala
2025-03-14 20:57:25
1
mamee3209
mamee :
aslm Dr Dan Allah nayi planing ne banyi jini ba sai bayan shekara biyu akwai matsala Kuma kadan yake zuwa
2025-03-14 21:25:38
1
jameelsunusi
@ALFATAWA🫣 :
Ameen ya hayyu ya Qayyum
2025-03-14 21:01:39
1
zainab.yusuf.musa
Zainab yusuf Musa :
slm
2025-03-14 21:26:05
1
ustyi
Usman :
ameen dr
2025-03-14 20:31:14
3
khadybeb123
khadeejah :
Allah yesamu a aljannah ❤AMEEN Inagaisheka Dr👌
2025-03-14 20:51:28
2
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About