@aminullah04u: Replying to @mimah9449 FASSARAR MAFARKIN 💞MIJINA YA KARA💞 💞 AURE SO 💞

Imam Aminullah
Imam Aminullah
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 18 March 2025 18:56:18 GMT
61412
1518
53
87

Music

Download

Comments

aeshatbaby0
Mrs dan aljannah ❤️🥰😘 :
Alhamdulillah
2025-08-16 09:37:15
1
dangi669
m naino :
aslm alkm amincin allah ya tabata a gareku malan barka da chan ruwa fassarar mafarkin wasa da matar da ka saketa
2025-03-18 19:04:40
1
aminabinlawan2
Amina Bin Lawan :
sallamu alaikum mlm don Alah mlm fasara mafarki taurari a sama
2025-05-13 21:06:55
0
bariramoussa237
bariramoussa237 :
alhamdulilah
2025-04-30 04:55:03
0
aminayunus5
Minat Gidan kamshee 180 :
massah allah
2025-04-04 20:13:40
0
rabiuabdalah
rabiu R b arbiya :
aslm malam allah ya kara basira dan allah nayi mafarkin ana gudu dani a mota kuma asahara
2025-03-18 19:17:55
0
oumsamhat3
oum samhat🥰😍 :
alhamdulillah
2025-03-22 17:22:33
0
user69718838352745
user69718838352745 :
assalamu alaikum mlm barka da safia mlm nayi mafarkin mahaifiyata ta rasu Amma ta dawo a mafarki Kuma har tayi magana Kuma da gaske ne tarasu yau cikin sati na ukku da rasuwar ta meye fassarar mafarki
2025-04-24 10:29:20
0
umardanmalam001
UMAR DAN MALAM 001 :
Allah yakarawa malam lfy fasarar mafarkin aure kuma inada aure
2025-03-23 18:18:37
0
nana367073
Mmn mubeena collection :
mlm inayin mafarkin yata wadda nake shayarwa tana kuka har saubiyu
2025-08-19 00:24:46
0
jamilou378
jamilou :
assalamu alaykouma ma la quelle Tina Allah on n'est pas là 🙏
2025-05-11 11:56:12
0
danhajiya156
dan hajiya :
aslm den allh malan nayi mafarkin buduruwata zamuwuce takofar gidensu tamana mgn mukaje gdm nabata albasa muka dawo giden abokina muka xauna sey wani yaxo gurinta Taki ms mgn se yafita yakirata awaya
2025-03-27 22:32:05
0
khairybabe
khairybabe :
sannan malan Ina yawan mafarkin nahau jirgi Kuma kasa metsarki nake tafiya
2025-03-19 13:48:25
0
rauda.nuhu
Rauda Nuhu :
Masha Allah
2026-01-09 20:41:35
0
user3814346617599
Sirajo Fingillah :
slm malam ina yawan mafarkin ana sanar da Ni mutuwar wanda ban sa Ni na
2025-03-29 08:14:16
0
habibou.mohamed7
HABIBOU MOHAMED :
Wanda yayi markin mara lafiya yasamu lafiya a mafarki dan allah mlm
2025-03-20 10:17:25
0
titi_dhu
فاطمة سليمان روهو 🌸 :
mafarkin danayi jiya kenan
2026-02-03 06:18:30
0
khairybabe
khairybabe :
malan nayi mafarkin naje kasar toki nashiga uslamiyya ta hausawa
2025-03-19 13:48:05
0
user4975832073708r1
Ibrahim :
slm malan da Allah malan mafarkin rouwa sama da kan kara kuma muna chan kan karan dani da wasu mata
2025-03-18 20:52:45
0
usama_sunnah_
USAMA_🤘🙋 :
assalamu alaikum malam nadaɗe ina mafar kin naje saudiyya ko miye fassarar dan Allah
2025-03-18 19:21:09
0
mummusadeeq
mummusaddeq :
Alhamdulillah
2026-06-27 10:47:02
0
muhdfulani00
Muhd"Fulani :
@ÆL"Æmêêêêñ:Aslm mlm Dan Allah ina yawan mafarkin hakurana suna cire suna guncewa mlm wllh ina yawan wnnn mafadamiki sosai dan Allah nine fassara ngd
2025-03-18 23:03:29
0
sani_matinalli
Sani matinalli :
Allah yakara basira Mallam wlh nasake mafarkin ambaliyar ruwa fassara
2025-03-18 22:37:29
0
user2945619323137
user2945619323137 :
aslm mlm ya iba dan allah nayi mafarki yarinya ta tabata bayan kwana biyu itama tayi mafarkin ta bata kuma ban bata lbrn nawa mafarkin ba
2025-03-18 19:29:57
0
dfg27255
Allah gatan bawa :
aslm mala dan Allah dan annabi mala nayi mafarkin nawa yaro na saban kaya mala dan Allah ina mafarkin ina bayaro na nono mala dan Allah dan annabRamad
2025-03-18 19:05:26
1
To see more videos from user @aminullah04u, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About