@ibraheim.001: #sheikjafar #rahimahullah #Ibraheim_001 @MARYAM_ ALHASSAN MG @KHAMIS ALI MUSA ABDULLAH @KUNYA MEDIA 2 @Sheik_ahmad_tijjani_grtm @Sarah🍉 @ABU-ALBANEY🕋 ☝️🇳🇬 @iyarizalah @Almusawee
Slm Yanuwa Ina Mai Barar Addua Don Allah Ku Sanya Ni Cikin Addu'oinku, Albarkacin Annabi Muhammad (SAW) Fiyayyan Halitta, Nima Zan Sanya Ku. Allah Ya Amince Mana Da Bukatun Mu. Nagode
2025-03-25 20:37:05
32
it'z_abdul_rabiu :
s a w toh allah ya cire mana idan ba daidai bane
2025-03-24 22:03:52
26
umar Abdullahi :
s a w
2026-04-10 00:42:00
0
MD AL-AJAB WUDIL :
masu son yan kwallo kundai ji
2025-03-26 23:26:26
12
Hamidan :
sws
2026-06-20 21:02:39
0
🦅ABBATY 9JA BOY🦅 :
bahadisin daya karantar da hka Dan inhakane addini bazai halasta mana auren wadda ba musulmaba walh akwai Kure awannan fatawar
2025-04-03 01:56:19
6
Umar musa :
sallallahu alaihi wasallam ✨
2026-01-30 05:56:43
0
Dan alhaji official :
saw
2025-03-24 20:51:48
3
Aminu Dan Kano Sheshe :
Allah Yajiƙan Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah 🙏
2025-03-25 13:14:39
15
Abdul G :
Allahu Akbar,
kujifa wlh tamkar jiya yyi wannan wa@zin ,
Allah ya gafarta ma Mal,
Allah ya kyautata namu