@kanostatematerial: Replying to @official R_baby #bauchitikkoker❤❤❤❤❤❤❤celebrity #arewa__tiktok #saudiarabia🇸🇦 #kanada🇨🇦 #happysallah🙏🙏 #goodlifefitness #kanada🇨🇦 #abujatiktokers #kanawandabo_tiktok🔥 #lagostiktok #saudiarabia🇸🇦 #lagosnigeria
Gfresh_Alameen✅
Region: NG
Friday 28 March 2025 21:42:45 GMT
Music
Download
Comments
sani :
kai jaki gashi sun barka da sarqa a wuya sun fika wallahi Kuma Barcelona babu inda zakuje
2025-03-29 00:54:13
36
LEEMATOU-BEAUTY-PLUG💢 :
Ina kitso mai kyau a kaduna
2025-04-25 18:52:50
0
user89839512919 :
😁😁😁😁😁😁
2025-04-12 10:10:51
0
bashir lawyer :
Mai son annabi yamin like
2025-03-28 23:10:36
154
Moh bashow :
Wanda yagane karba hassada yakeyi yadan namin life😁
2025-03-28 22:10:06
62
xullly.sk.original.bazin :
Kiran Allah knan🙏🙏
2025-03-28 22:29:05
33
Fatima sweety :
you will proof your evidence on the day of judgement no what to say 😊😊
2025-03-29 06:02:35
21
pharther off pharther 81 :
duk wanda iyarda gfersh yana fadin gaskiya yaimin like
2025-03-29 02:14:32
18
zeegarkuwazainab :
rabbi yakara maka Lfy Da Nisan kwana
2025-03-28 21:47:43
17
AM YUNUS😎😎 :
Wai me ysa baka iya boye hassadar ka wai Wawa kawai
2025-03-28 21:58:50
11
kabiru madaki :
na yarda Ana musu rake dan arziki
2025-03-28 21:53:14
10
Bin_Mu’az📚 :
Allah ya shirye ka G Fresh zamu tayaka da addua
2025-03-29 00:29:08
8
💫kaheelert💥🥰💫 :
dan uwarka duk wanda allah yabashi ikon zuwa kasa mai tsarki yafi karfin yaroki dan iska kamar kai
2025-03-28 23:31:53
8
annour@ :
5 m
2025-03-29 06:11:27
8
D I N O :
G fresh and sense 🫲…………….🫱
2025-03-28 23:36:19
7
Yusuf sani umar shanono :
kai dai ba ka kashe kudinka a rodika da bbc ba
2025-03-29 06:12:13
7
zazzau phones :
tunda kace wannan mahaukacin ya fada wlh akwai kanshin gaskiya mutananmu suna zuwa kawalci saudiyya
2025-03-28 22:58:16
6
abbablb :
i most like your comment because of people that are begging 2k 3k 1k and others Allah shi kyauta
2025-03-29 10:07:19
6
UMMY.ARAB 3750 :
aljanune suke kaisu😂😂😂
2025-03-28 22:37:21
6
Washita 01 :
innalillahi waa innaa ilaihin rajiun, Toh yasa muyi kyakyawan karshe irin wannan musifa haka. wato mai gida g fresh wato suna yin hakane duk saboda nima duniya
2025-03-29 05:38:07
6
abbas_bgd :
hasada phone store 😂😂😂😂😂😂
2025-03-28 22:12:29
6
MOHBELLORH :
Waikai sakaran inaneh meyakawo Mgnar Umara a TikTok 😏🤔
2025-03-29 11:24:39
5
Alhaji Gana Bukar SaS :
kudi dama Bayakai mutum makka Sai wanda allah yakirashi Zakabada amsar gobe Alkiyama
2025-03-29 03:48:16
5
𝐒=𝐒 𝐀 𝐆 𝐈 𝐑 ✅ :
Allah yaja kwana gaba g-fresh
2025-03-29 06:39:35
5
Alh.abba :
one video dan niki minaj
2025-03-29 02:56:24
5
m_h_osman :
hassada phone store
2025-03-29 09:24:21
5
COMMANDER :
yer kanoce ta motsa
2025-03-29 02:50:19
5
alhmubaraksaraki :
hassada masifa ce
2025-03-29 10:35:03
4
Ameenarh abdullahi :
to filin umar kuma himmm
2025-03-29 22:31:29
4
Introvert 🇫🇷 :
wlh bantaba ganin jaki irin wannnan ba wlh mutuwarka tafi zama alkairi agurin alumma sbd rayuwarka bata dawani amfani achikin alumma jaki kawai
2025-03-28 22:25:20
4
ĀLĒĒYŌŪ__ BŌYĪ :
Gsky phone store
2025-03-29 09:38:51
4
eemsaateeq :
hassada da baƙin ciki phone store
2025-03-30 00:17:06
3
DAN MUSA :
wawa
2025-03-29 02:50:08
3
Mustapha kabiru Ahmad :
Shegiya kwaya
Duk Wanda ya Gane Hassada ce yamin liking 👍 👌 👏
2025-03-29 00:02:43
3
BIG ABDOOUL :
Haka Allah yake abunsa kaii ma xakaje da ydd Allah
2025-03-28 21:59:40
3
SUFII :
Hhhhh 🤣 😂 😅 💃 💃
2025-03-29 02:50:46
3
Real Guy :
kana ma wanda sukaje Umrah hassada ne
2025-03-29 06:32:53
3
Stopper :
zabar tsiya 2k ake iya Rokonka ma
2025-03-29 00:41:29
3
Ibraheem :
hassada phone store
2025-03-29 12:19:04
3
Evraheem Morata :
Allah Allah Ne
2025-03-29 10:53:53
3
Ammar Ibrahim Yakasaii :
shege ..
ai Kai zuciyarka ta mutuu baxaka iya zuwaba..
kuma xaka mai maita abunda kafada da larabci wlh .
2025-03-29 12:31:10
3
real _agyare_mrd :
KAI KAJE IN ZUWA UMARA BANZA NE DAN WAHALA KAWAI IBADA KE KAISU KUMA SAI MAI RABO KE ZUWA
2025-03-29 01:03:28
3
buxxu :
hassada phone store
2025-03-30 20:12:28
3
haidaryshareef :
Kai banza ne wlh Akwai abubuwan da bai kamata kadinga fada ba ko saboda wadanda ba addinin mu daya ba kar su samu abin fada
2025-03-29 09:06:45
3
Hashim maikwai :
Mahaukachi wllh daganin wannan ansan hassadache gareka koso daya bantaba ganin posting dinga umuraba
2025-03-29 23:15:12
3
Goma :
my boss
2025-03-29 07:45:10
3
Leke Dan hajiya :
Allah saka da hazaqa😂
2025-03-29 00:24:30
2
usman Bakondare :
katuromin account number in kasiyawa uwarka abinci
2025-03-29 10:18:37
2
@hassan umar1234 :
🤣🤣🤣
2025-03-29 12:31:19
2
pato Dandume :
wanda yayi dariya Yamin like
2025-03-29 17:08:43
2
Sadiq p.z :
Annabi muhammad (saw) ya hane mu da yin zato domin zato mafi karyar zance ne. inji fiyayyen halitta.
2025-03-29 23:08:53
2
user3513616359622 :
kiran Allah ne
2025-03-29 12:39:53
2
To see more videos from user @kanostatematerial, please go to the Tikwm
homepage.