@kwangila.hausa.tv: Mata suna aiki da kwakwalwa (imam Lawal Adam giginyu

Kwangila hausa tv
Kwangila hausa tv
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 29 March 2025 03:22:06 GMT
107719
6116
523
2179

Music

Download

Comments

bbyhaseena05
Haseenauthman :
Amma zai iya hada mata hudu kuma ya kara da yanmata a waje ko 😂
2025-03-30 08:41:09
46
kyari_garbai_
Dr Abba Kyari 🇳🇬 :
Wato bincike ya tabbatar Mata sunfi mu hankali kenan… ina Allah wadai da wannan bincike na Malam!🙄
2025-03-29 22:32:42
17
batulaibrahimmuhammadbat
Ummu rijal 👨‍👨‍👦‍👦 :
wlh kuwa shuyasa basu da hankali sabida darabi suke azzalumai kawai
2025-03-29 13:55:08
8
maryama01745
Maryama :
Wlh na yadda, wuni daya innabarwa mijina yara da gida duk saiya burkice😂kaga ya fice hayyacinsa kamar yayi dambe
2025-03-29 19:14:13
15
ztc449
Ahmdz :
wane binciken? aina aka bincika, wa ya binciko?
2025-03-29 16:45:52
4
tahirlawan
egr tahir wuse market :
hmmmm Kaji wani zancan banza kabata shugabancin kasa kagani kula da yara da girki shine aiki shi duk namiji har ita da yayan shike kula dasu wlh
2025-03-29 11:35:25
12
user57781731776198
Adam :
wannan maganar banyarda da ita gaskiya
2025-03-29 10:45:00
7
meenah.maitaya
Meenah maitaya :
Ay mallam anya rabinma yana ayki akikuwa? a inda kwakwalwarsu ke budewa akan son mata anan sukafi azama🤣
2025-03-30 07:02:16
5
user57826696946275
ORPHAN GIIRL88 :
gaskiya Malam
2025-04-07 05:52:34
0
jimagatiler1
Jimagatiler1 :
Wato man Sagir wiwi masiface
2025-04-15 21:49:19
0
hassan.saadu29
Hassan Saadu :
😁
2025-09-17 09:54:18
0
husnah5050
👸 Husnah🦋🦋 :
Malam bar su haka in ka cigaba duk jinin maza hawa zai yi 🤣🤣🤣
2025-03-29 13:58:37
75
fatima.idris8
Fatima Idris :
Inaji ance maza da rabin kwakwalwa suke aiki na danna saving 😂😂😂🤣🤣🤣😂😂😂
2025-03-29 23:20:16
72
rukaiyat79
Rukaiyat :
shiyasa mijina kansa bayaja 😂😂😂😂😂
2025-03-29 23:37:51
16
darlingmeeerah
🍂MEERAH Darling LL fav🫧🍂🤍 :
Maza basa son gaskiya ne amma wannan maganar haka yake 🥰 kawai munada raunine dakuma dawainiya dayayi mana yaww
2025-03-29 18:03:59
13
ummifaiz_collection
ummufaiz_collection :
wanga zance baiyima maza dadi ba😂😂😂
2025-03-29 13:35:23
12
really.beauty3
Really Beauty 😍😍😍😍 :
Duk Masu karyatawa basusan Baiwar Mahaifa ajikin mace ba,Mahaifa Tawuce wasa👌
2025-03-29 21:01:16
9
danjidda.ah
Abu-bakr :
Ashe shi yasa suke birkicewa wani lokacin 😂
2025-03-29 23:41:20
6
ummis_incense_haj
Ummis_incense_hajiyarkamshi :
inke er kasuwa ce gather here
2025-03-29 15:23:15
6
ruqram39
Rammanatu :
wanna gaskiya ne wlh 😊😊
2025-03-29 14:21:43
5
seeyahs.treat2
seeyahs.treat2 :
Wannan haka yake mlm 😂😂😂ko konki ko kunso haka ne 😂
2025-03-29 16:46:02
5
ummukhrat
sweetmum🥰 :
direct to status 😂😂😂
2025-03-30 16:48:55
5
aishaabubakardanyaro
mum nusy skin care and more :
💃sai damu💃
2025-03-29 22:04:39
4
everythingthriftbyjadwa
everythingthriftbyjadwa :
haba no wonder 😂
2025-03-30 05:08:18
4
jik091
Jikar Anka :
wayyo inama ana voice Note a tiktok
2025-03-30 12:59:55
4
luxuryscentandmore
luxuryscentandmore :
Alhamdu lillah malam 😂❤️
2025-03-29 13:14:58
4
duaghterofrumawa7
BIA🦋☘️☘️ :
maxa fa basu sojin wannan ba mlm🤣
2025-03-29 15:01:44
4
saudataliy
ssudat_Aliyu :
wannan fah gaskiya ne
2025-03-29 05:23:38
4
firdausi.mukhtar
Firdausi mukhtar :
Walh nayarda mace ce fa zata dauki nauyin mahaifiyatta da ynuwanta da kudin mijinta shikuwa mijin uwarsa ma sai tabiyo ta hannun matar sa sanan take samun abu daga wrin danta ai namiji wani bshi ma da
2025-03-30 09:05:06
4
abdulrahmanishaq2
Abdulrahman Ishaq492 :
Kawai mutum ya Qagi magana ba hujja, Mstwss
2025-03-30 09:19:43
4
nafisa47636
nafisa47636 :
ina matan suke🥰🥰🥰🥰🥰plz drop heart for us
2025-03-29 15:02:50
3
babyakilu
ummu abul :
Allah ya biyaka malan
2025-03-29 23:27:41
3
fatimusa273
fati musa bazzza :
Wanna gaskiya ne
2025-03-29 22:57:07
3
nafisaishak
Nafisa Ishak Abbas BTS :
au Ashe haka muke 🤔🙄
2025-03-29 23:43:31
3
ayshertkabeerbala27
Ayshertkabeekbala :
wasu matan ba
2025-03-30 10:42:57
3
lubabatubello0
mommymo :
Wanan magana gaskiya ne
2025-03-29 22:44:18
3
latest_fabrics_and_more
Latest_fabrics_and_more :
Munji dadin wannan labari malam. Allah yakara basira😅😅
2025-03-30 12:07:32
3
hafsat1689
HAFSAT :
Allah mugode,ma🤲🤲🤲
2025-03-29 10:51:10
3
mubarakadam141
mubarakadam141 :
Ai wata kil tasa ce bata aiki shi yasa yace haka
2025-03-30 10:24:49
3
takunkarshe9
takunkarshe SD :
we huhuhu🤣🤣🤣😂😂😂😂😂😂💃💃💃💃
2025-03-31 15:32:13
3
teemerhrufai
user5833565069046 :
Haba alamu sun nuna 🤣🤣
2025-03-29 21:05:05
2
abdulyahaya
Abdul Yahaya :
Wannan kuma wane sabon malami mukasamu ne haka wai anya yasan abunda yake fada kuwa?🤔
2025-03-29 15:11:49
2
user48834767702277
ummu Adnan S Square :
to maza se akiyaye adenacemana bamu da hankali
2025-03-31 14:16:43
2
abbancy227
[email protected] :
wlhi nayarda
2025-03-29 16:26:15
3
imam_1k
Imam_1k :
Masha Allah
2025-03-31 15:23:53
2
hukumartiktok
HUKUMAR TIKTOK 🇳🇪🇳🇬 :
zukiji maganar gaskiya @YAR RAHAMANIYYA💖 ❣️💃
2025-03-29 19:31:48
2
user65167128699072
مريم صالح🇸🇩🦋 :
احم ما شاء الله علينا ،ولكن ما نكتمل إلا معاكم
2025-03-29 23:05:44
2
isyakuhassanginzo
I love you ummana :
hattara dai malam
2025-03-31 15:35:16
2
queenglam16
queenglam :
Wlh hakane malamm 😂💔
2025-03-31 13:08:59
2
khady2803
Noor Aleeyu :
Masha Allah
2025-03-29 21:35:46
2
ansarbeauty1
ANSAR_BEAUTY_WORLD :
Wannan magana gaskiya ne
2025-03-29 21:36:18
2
user3322496971919
user3322496971919 :
tabbas wlh haka ne ina d tabbacin haka
2025-03-29 22:08:19
2
fbsamboesq1
A2(Square) Exclusive Wears :
We can multitask
2025-03-29 22:34:35
2
alfarouqauto
AlfarouqAuto :
Kai mallam da girma da daukaka banyaddaba
2025-03-29 22:52:53
2
To see more videos from user @kwangila.hausa.tv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About