Ai ita zuciya wawuyar tsoka ce, sam bata gane mai nuna mata soyayyar gaskiya da kulawa 💔
2025-03-31 01:24:35
16
CEO Miemie's Collection :
Allah ka hanasa Jin dadi Allah ka jarabesa da abunda yafi nawa 😫😫😫
2025-04-08 15:30:24
8
Bety❤️ :
Allah ya hanashi Jin dadin duniya na barshi da Allah Allah yabimin hakkina
2025-04-04 08:52:12
7
Sabiu Bilyaminu :
hmm wata maganar gara rashin furtata sai dai Allah yasa mudace 💯👏
2025-04-02 12:56:58
4
Dan fulani :
wlh jiya uku ga sallah tamin wannan wulaqancin 😥😥 gashi har asaka ranar auren mu
Kuma ta rantse da Allah cewa bazata rabuda shi ba ko shi ya Dena kiranta ita sai ta kirashi 😥😥😥😥
2025-04-02 10:19:29
5
Abdussamad Aminu Shugaba :
wai mene yake kawo hakan
2025-03-31 09:07:58
2
SULTAN001🔥 :
10min da Kiran dana mata tace Babu ranar dazan ganta cikin kunci nayi bikin sallah ta 🥹
2025-03-31 19:42:18
3
KIK ❤️ :
Allah kasakamin da alheri abunda mutu mun nan yasa aka mun a gida sai allah kawai 😫😫😫😫 Allah ka hanasa Jin dadi Allah ka jarabesa da abunda yafi nawa 😫😫😫
2025-04-05 18:31:37
3
Marafa kids mart👫👟👜👒🛍️🛒 :
Aikuwa dai yanacan Yana gararanba yaqi tsayuwa waje daya yayi aure nikuwa nayi aure nahaihu zanqara wata in sha Allah 🥰
2025-04-02 09:59:42
3
Nernerh🥰♥️ :
😭😭😭😭😭😭😭
Allah kaimi sauyi mafi alkairinsa Allah ka tabbarmin da alkairinsa😭😭
2025-04-02 19:11:51
3
@ Dr. Hajara kabir Najimeta :
😭😭😭😭 maza Allah ya şaka mana
2025-04-02 07:10:45
3
leeemerh :
Allah y tsinewa soyayy😩💔
2025-04-12 13:58:46
2
Secretary General :
Allah idan Iman alkairi ce gaareni ka aura man ita Muyi rayuwar ta har abada, Allah kaine shedata ina matukar kaunarta❤️😭😭😭😭💯
2025-04-02 11:04:02
1
SARKA MAIRIKICIN GANGAN🫵😎✌️ :
@Yarinya✨🦋💙
2025-04-28 13:35:03
1
itzdangada :
Hmmm allah kadai yasan sirin zcy
2025-04-02 13:29:43
1
fawzaah🥰 :
😭😭😭😭 gara kayi rayuwar k kai daya k sama wa kanka farin ciki b dg wani b
2025-04-02 09:02:15
1
•.•.Bangazi•.•.🥷🏿🦅 :
Wallahi ni ba a dade bama ya hadu da wata budurwar saboda ita ya wulakantani yace bazai iya rabuwa da ita ba ya fisonta Dani 😭😭😭😭😭😭shiyasa na daina soyayya maza duk makaryata ne wlh
2025-04-22 15:06:38
1
maarufibrahimalmustapha :
hmm
2025-04-02 11:12:46
1
Auwal Albani :
sosai kuwa
2025-04-02 04:57:27
1
MEE.DEEN.SKT :
aye hkane Amma anawa gani ba,a cika samun hkaba 🙏🙏
2025-04-01 23:09:54
1
bin_merlick :
Don Allah sunan wannan remix
2025-04-02 11:16:49
1
Yushau_A_Dangana :
himmm. Allah ya kyauta amma ba'a magana
2025-04-02 12:30:11
1
KHATEEM KHATEEM :
KUSKURE NA FARKO A RAYUWAR KO WANA DAN ADAM SHINE JIN BAZAI IYA RABUWA DA WANIBA KUSKURE NA BIYU KUMA BAYYANA HKN GARESHI 😭😭😭
2025-04-04 22:17:46
1
MARCY SALIS😘😘😘 :
Dan ALLAH duk maison saurayina tazau zan hadasu nabatashi duniya da lahira🤣
2025-03-31 20:30:46
1
MR BALUTE :
antabamun wulakancinnan amma haryanzu bantabbatar kodan me akamun hakan ba allahu a'alamu abunda kawai nasani shine inasonta so iyaso na gaskiya
2025-03-30 20:59:16
1
To see more videos from user @moh_idriss, please go to the Tikwm
homepage.