Dan girman Allah kudaina bawa mayaudara shawara dan wlh suna chutar damu dan duk abunda kake fada hakaneh
2025-04-01 05:54:40
116
(𝙻𝚊𝚜𝚝_𝙱𝚘𝚛𝚗12🇳🇬👑👑) :
wlh ninayi Imani dacewa ba abinda zakayiwa mace ta kasa rabuwa dakai kawae saidai idan bata samu Wanda yafika ba sbd ni bawani abu na kyautatawa da bana yiwa Budurwata Amma to the end tayi break heart
2025-04-01 10:48:06
56
Queen of beauty :
Toh baqin mugu
2025-04-01 23:12:48
8
MUSTY GRZ :
Du wanda yayar da da wanan mgn Yamin like
2025-04-02 16:53:45
12
Musa Ngaski :
allah Yasa kagama da iyayenka lfy idan Kuma basa raye allah ya gafarta musu
2025-04-01 04:39:31
25
Souleymane Ousmane Mama :
S A W
2025-07-16 23:56:07
3
YSF :
kungiyar kashe zuciya😂
2025-04-01 07:17:11
17
alaji kb hart :
tabbas maganarka hakane oga amma kuma matsalar itace zata iya fadawa wata mummunar dabi a domin ganin tasamu kudin dazata baka domin ganin tafarantama. oga taya za a hana faruwar hakan??
2025-04-01 00:30:15
8
Arewa❤️ :
Ina soyayya amma Wlh har abada bazantaba tambayar mace kudi ba Inshallah. Ina namijin wannan ai abun kunyane wlh 🤫
2025-04-01 12:44:58
9
achake :
First comment bro 🙏🙏
2025-03-31 23:41:35
12
youngman :
Chab lallai kaci kai😅 ai kana tambayan mace kudi sai kun rabu 😂 kuma wallahi saita rainaka 🤣
2025-04-01 05:46:20
8
usman Ibrahm 001 :
wllh kullun sai munyi wada da ita Kuma idan na bata shawara bataji
2025-04-01 08:27:11
13
LD fashion :
first time coming across ur vidio but it's normal to ask her for money what if she don't have
2025-04-26 07:48:55
6
Na sweeet10 :
Kai dallah idan kanaso karta rabu da kai kabata kudi sannan ka kara bata kudi sannan ka dada bata kudi