@malama_ummulkhairi_sidi: #duba wayar miji #annabimuhammadurasulillah #pppppppppppppppp #yyyyyyyyyyyyyyyyyy

MALAMA UMMALKHAIRI SHEIKH SIDI
MALAMA UMMALKHAIRI SHEIKH SIDI
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 01 April 2025 17:20:58 GMT
495845
22692
749
2832

Music

Download

Comments

prettyanas
Siddiqah Anas :
Yasin sai naduba🙏😂
2025-04-02 17:40:42
71
tah_mahy_001
BEENTOU ABDULLAHI ALFARAH 🫀🤍 :
Wai Nikam Ina Da Tambaya Su Maza Baza Su Iya Rayuwa Bane Sai Sun Aje Abinda Zai Bakan Ta Ran Matan Su Aciki Ne 🙄🙄🙄
2025-04-02 09:30:19
73
ayshaarh
ayshaarh :
Duk namijin da ke aikata ba daidai ba acikin wayarsa Allah yasa Duk sati wayarshi ta buga 🤣
2025-04-02 16:15:03
65
mamcybaby1
Maryam ✨️ :
tinda nadaina taba wayan mijin kowa ma xai dena. sai dai idan bata so ba
2025-04-02 21:06:49
13
iceprince68
iceprince68 :
narantse da Allah exactly abunda yafaru Dani Kenan yau kuma Allah yasani ba.abunda nake aikatawa na badaidaiba kawai chat Dina take gani da wadda nakeso kuma nakeson na aura Amma duk ta daga hankalint
2025-04-02 13:14:37
7
mss_haleeyh
mss_haleeyh :
Dan Allah maiyasa ba’a yawan yiwa maza nasiha akan su daina cin amanar matan su kuma su daina lalata da mata? Why is the nasiha always on women?? I don’t get our society
2025-04-02 22:04:53
16
zahrau50
zahra :
Ashe muna da yawa sai na duba sai dai idan ban San password na shi ba
2025-04-04 09:33:32
9
abbamohammedjunior
Abu Mohammed jr :
Nifa Alhamdulillah Wlh Koda WA Naki Waya Matata Ku Kalloma Ban.ishitaba Allah Yasa Nikoma Naci Gaba Da Karimata Mutuncinmu Muma wasu mazan Sai a hankali Basusan Daranjan Matansuba wlh
2025-04-02 11:51:30
10
oummuhd4
oummuhd3 :
duba wayarma yana da amfani domin sanin dawa kake tare ya kamata musanin bawai rashin duba wayar ne mafitaba awannan zamanin wani inyaga babu mai amsa
2025-04-02 16:49:55
14
asmaumusa111
Asmau💖💗 :
wlh duk wadda bata fara ba karta sake ta fara
2025-04-02 08:14:22
6
24434hak
babygirl♥️ :
ni na daina dubawa na Sawa kaina bp😢😢
2025-04-03 07:17:45
3
bellolegend3
Legend king 👑 :
ah tho ta duba mana walle kiyi kuka ba ruwana Kuma Ba xai Hana na daina ba Kuma nayi maki kishiya 😂😂😂
2025-04-02 08:06:22
2
ummiahmad24
A A nabash🦋 :
Wllh hakane ni ko da kudi bazan duba ba
2025-04-02 15:27:54
10
pinkyzhara
pinkyzhara :
Yasin saina duba 😩
2025-04-02 19:20:58
3
orator10
Orator :
Wannan fah da Mata Na take magana😕
2025-04-01 22:00:02
6
nafisa47636
nafisa47636 :
ni gwarangwal...wlhi ko kiransa akayi idan yace mikomin kifawa nakeyi Dan ma kar naga waye mai kiran....Ae tsorona Allah tsorona wayar miji
2025-04-02 15:30:53
6
user8595738731827
user8595738731827 :
yanzu Mata an waye, Neman kudi kawai muka sa gaba. Wanda yayi da kyau ze gani... dadinta baa nan zaa dawwama.
2025-04-02 14:49:38
5
ahmadbeekay
Ahmadbeekay :
Duk matar da take duba wayar mijinta to ta saka ranar mutuwar Auren ta wlh
2025-04-02 23:24:15
5
syta386
Syta :
Saw Saw Saw Saw Saw
2025-04-01 19:33:11
6
nanapiddausi1
Nanapiddausi nabee :
ni wlh banga amfanin dub wayar mijina duk abinda zaka boye bazaka nunaminba to zanyi kamar bansaniba Allah ya kyauta
2025-04-04 20:38:26
2
rukayyaiyal
user7277324614876 :
wallahi tallahi bantaba binciken wayar mijina ba.to akan me yo hauka ake me zan bincika
2025-04-02 14:13:08
4
hafsat.ibrahim.nuhu
Hafsat Ibrahim nuhu :
wllhy nayadda da mijina har yabar duniya 💯
2025-04-03 12:22:51
3
user7161058575
NAZIF M HAZAKA :
nagayawa matata tadaina tabamin waya taqi
2025-04-02 13:29:15
2
zainabkida
Zainab Kida :
Eh mun yarda sai mun duba muyi balai ya shi haushi muje zuwa
2025-04-02 15:46:21
2
amina.muhd1
Amina Muhd :
nii yaje ko akuya ce y kawo balle waya ni wlh n gama daina damuwa dashi
2025-04-03 10:11:35
2
To see more videos from user @malama_ummulkhairi_sidi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About