@teemahlove32: Gagare🔥🔥🔥 @Dan Musa

teemahlove32
teemahlove32
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 02 April 2025 13:25:56 GMT
639266
58873
835
620

Music

Download

Comments

suleiman_kurya
Suleiman :
wallahi naso nasan wane mawaki ne
2025-04-03 06:48:10
9
handsomesailor3
Abbakar sadeeq :
Wai masu cewa hallitta ceh su basuda hankali neh tseew dole ma mutane su dinga faduwa exam yan kutumar uba toh LASISI ceh
2025-04-03 17:16:39
53
fateemamuhammadhu
fateema734 :
wato mutumin nan akwai natsuwa wlhy
2025-04-03 17:08:40
51
djsp_
Dj Sp :
Shin ko kun lura cewa duk wanda ka temaka yazama wani se ya zama kaine mutumin da zaifara gaba, hassada, gasa da kai.
2025-04-03 05:23:19
54
meenakhameee002
Meenah_empiree :
Dan Musa yanata kokarin kiyaye bakinsa sbd tsoron mutane 😂😂
2025-04-04 00:26:03
82
jikanmalam_007
Jikan Malam Birniwa :
Lasisi ceh mana 😎
2025-04-03 00:06:58
131
fateema.yusuf.ale
Fayus Integrated Services :
Lasisi ce cox shi da kansa Malam six6 din kwanakin baya ya taba fitowa yace shifa waqar sa ce Lasisi ba wae waqar Dan Musa ba.
2025-04-03 08:12:46
41
annuryusuf0
annuryusuf0 :
danmusa to the world 🌎
2025-04-02 21:56:23
43
yawali5
yawali5 :
wlh indai kanawa kakewa haka wlh xasu ajeka muda muke da alan waka
2025-04-03 06:26:54
25
ismaeeluc
Ismaeeluc :
kai wannan haka yazama yanzu har ya manta lokacin da yake hawa motar dankali zuwa kano
2025-04-12 05:44:21
17
maigaskiya6
Mai —Gaskiya ❤️💯 :
KARFA A MANTA AYIWA ANNABI SALATI 👏❤️
2025-05-27 18:14:48
39
regancy0079
B versoo :
haba ba halitta bane, aiyace mawakin ya bibiyeshi almust 7months ai nazifi yafi karpin haka 100%
2025-04-02 23:46:59
43
ahmadsadeeq45
ahmadsadeeq :
gaskiya ko waqar Halitta baitinka yafi dadi dakuma burge mutane
2025-04-02 22:18:09
40
ashratyushau
ashratyushau :
Annabi muhd s a w
2025-04-03 09:07:39
48
mahash002
MAHASH for NAMI💪✌️ :
Zafi kamar turiri🦋
2025-04-03 19:49:50
10
lastprince9923
Last Prince 💵🌟 :
Dan musa u ar legend bro
2025-04-06 03:02:41
38
mufeedarasheed1
mufeedarasheed1 :
Da mujin fatima me zogale ce🙃 kuma haryanzu beyi blowing ba😏
2025-04-02 22:24:12
19
ibraheem.m6
ibraheeem.m6 :
tsaqani da Allah koni idan naga kayi featuring da wani nafison verse naka
2025-04-05 22:32:06
5
nernah16
Auntie Nernah 🧕🥰💞📿 :
lasisi ce Wlh😂😂😂
2025-04-03 15:17:38
15
khabeer070
Khabeer✔️ :
Mawaki ne wannan
2025-05-16 17:11:02
0
itzh_hafeez
🕊️🎀M̶A̶I̶'̶M̶A̶S̶O̶Y̶A̶🎀: :
Dan Musa dan Allah adinga taƙaitawa wllh data tayi tsada dayawa mukuma lallai sai munkalla👀
2025-04-06 17:02:22
4
yusifailiyakofa
yûsíf mãí ñåsârâ køfá :
malam 6ix neh🥰💯
2025-04-06 10:30:15
4
bappa_sdk
BAPPA SDK :
Dan iska kawai Kai bawani shege ba amma sai girman Kai dan iska naka shine ke badakai Wlh
2025-05-25 10:02:06
2
mm.ff40
Mãmåñ Ãffâñ :
Allah ya kara budi gaskiya kana da natsuwa
2025-05-09 18:36:00
4
user4994831022949
Muhammad Asshir :
wakar su mai suna kece
2025-07-01 00:29:00
1
To see more videos from user @teemahlove32, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About