@ahmed.isshak.yussif.9: Yaaa Allah forgive your servant Shiekh Dr Iddris Abdul Aziz Bauchi and make his grave a garden from the gardens of Paradise🤲🙏 @GOD DID

Ahmed Isshak Yussif
Ahmed Isshak Yussif
Open In TikTok:
Region: GH
Friday 04 April 2025 14:57:36 GMT
232452
35961
1824
1939

Music

Download

Comments

officialraheenat
Success is my Blood🩸 :
Wallahi sun cutar da Dr. Idris, kuma sun san akan gaskiya yake🥺🥺 Allah ya kai haske kabarin ka shugaban tauhidi 🙏🙏
2025-04-04 19:44:19
523
muazzamisa
Muazzam :
wlh bama neman taimakon kowa sai Allah
2025-04-04 18:46:49
211
fatima_sabs
Fatima sabs💞 :
Kai kuce Alhamdulillah, Ashe munada irinsu Dr idris🙏🙏
2025-04-05 11:27:03
236
ustas_telah
ustas_telah :
Dr baya da lefi acigaba da fada Kuma in sha Allah Dr Yana aljanna
2025-04-04 19:45:19
100
mohammedafif252
حلقة امام ابن كثير -السنه💪🫶 :
Malam Anas now doctor has left the seat for you so please we are at your back 24/7
2025-04-04 23:14:09
59
balashehubala
balancy :
ya Allah kadauki rayuwan mu akan aqidar da kadauki DR.allah kasa muyi mutuwa irin na DR Idris rahima hulla.allahu akbar🥰
2025-04-04 16:17:35
66
abubalamasari0
AbbalaM :
itafa matsalar sunnah kenan idan aka kashe mamu wani malami ko ya mutum to insha Allah saikaga 10 suntaso da zafi akan wannan akidar masha
2025-04-05 08:08:04
68
prime_min55
🍎SÏR DËËK😎 :
Sheikh Jafar Mahmud - Juma'a Sheikh Ahmad Bamba - Juma'a Sheikh Albani Zaria - Juma'a Sheikh Idrees D/Tanshi - Juma'a Attakbeer 🎤🎤🎤🙏🙏🙏
2025-04-04 22:47:55
34
sulaimansurajakandakuka
Sulaiman :
gaskiyane malam Allah yajikan Dr idrees dutsan tanshi
2025-04-04 18:51:28
45
alhussainaliyu
alhussainaliyu :
muma inshaAllah ahaka zamu koma ga Allah bama neman temakon kowa sai Allah kamar yadda dr. ya mutu
2025-04-04 22:00:41
21
bubaadamu03
Buba 40 :
Sunnah sak bidi'a sam
2025-04-04 20:27:07
19
abdullahi_goron_dutse
Abdullahi Goron Dutse :
gaskiya yau naji ina son malamin nan Allah yayi maka albarka Allah swt ya jikan Dr idiris abdulaziz dutsen tanshi
2025-04-04 19:29:21
30
babyj404122
Babyj🫶🏻❤️ :
Kwaraiko kwarai kwarai tabbas a wannan akidar zamu mutu in sha Allah 😭🥺😭😭
2025-04-05 09:05:51
21
aishatu.bintu.ibra
Aishatu bintu Ibrahim :
Wannan gaskiya ne, Allah ya jikan dr
2025-04-05 20:01:34
5
matarmijinta256
matarmijinta256 :
Allah sarkiii malam insha Allah ka huta insha Allah yana cikin dausayin aljanna 🙏🙏🙏😭😭😭
2025-04-05 21:26:59
8
naseer__35
Dan kasuwa💯🥰❤ :
wllh wllh bama neman taimakon kowa sai allah amma muna son annabi muhammad s,a,w yacecemu aranar gobe
2025-04-05 13:35:42
8
hennabyteema1
hennabyteema1 :
muna bayan gaskiya bi izinllah
2025-04-05 17:52:45
5
sakash_collections
sakash_Collections :
Toh duk Wanda ya karanta iyyaka na'abudu wa iyyaka nastaen. kuma annabima haka yake karantata. Allah ya Kara Mana son Annabi.
2025-04-05 05:57:43
7
zeey2020
—zeey—2020 :
Shi ma din da kana da number ta lahira yanzu da zaka kira shi zai gayamaka yana neman taimakon manzon Allah ❤️
2025-04-04 15:44:41
13
ummi7775
Aisha salisu :
Wallahi Annabin ne da kansa ya fada ba Dr ba amma ji yadda ake juya maganar mutane kuji tsoron Allah Wallahi ku dai na bawa Annabi sufar Allah kuna bawa Allah sufar Annabi shine fa rigimar da akeyi 🙏
2025-04-04 23:44:31
10
alhajiabbaneh1
C E O卂ℓнαנι 卂ввα иєн🧸ྀི panel :
Sheikh Ahmad Bamba - Juma'a Sheikh Albani Zaria - Juma'a Sheikh Idrees D/Tanshi - Juma'a Attakbeer 🎤🎤🎤🙏🙏🙏
2025-04-04 23:17:51
5
shopvibesk
shopvibe :
Babu wallahi Annabi s.a.w ceto ne zaiyi kuma kowa nason ceton manzon Allah , ga Allah ake neman taimako ba manzon Allah bah
2025-04-04 20:57:16
23
fatimaumar454
Muslimah☪️🇳🇬 :
Alhamdulillah munada irin ku cigaba da fuskantar mushrikai💪
2025-04-05 13:56:27
5
asheerjibril
Muhammad asheer :
Allah ya gafartawa malam sheikh Dr Idris
2025-04-04 22:26:27
6
sojancee
jafar-sanee- Sojee :
wannan shine aqidar mu wlh har abada 👌
2025-04-04 18:54:42
22
To see more videos from user @ahmed.isshak.yussif.9, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About