@babansautos: Dr idris abdulaziz rahimahullah da daliban makarantarsa Allah ya jikan malam ameen #drtauhid #dridrisabdulaziz #drtauheed #rip @Ahlul Qur'an TV @AHLUL SUNNAH @Kamal

BABANS AUTOS BAUCHI
BABANS AUTOS BAUCHI
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 05 April 2025 03:39:09 GMT
624356
46087
810
856

Music

Download

Comments

mahmud_abk
Mahmud :
IDAN KAGA KURAYE DA KARNUKA NA MURNAN MUTUWA TO TABASS ZAKI NE YA MUTU!! YA RABBI KA GAFARTAWA ZAKIN SUNNAH DR.ABDULAZEEZ IDRIS D/TANSHI😭😭😭
2025-04-05 18:48:17
126
sharihuddeennawaz0
sharihuddeennawaz0 :
wani lokacin shiga comment section bashida amfani kana cin karo da abubuwan da zai taba zuciyar ka😭😭 Allah ya gafarta ma malam abdul-aziz
2025-04-05 21:26:10
105
ab111musa
AB Musa :
Allah yasa yaronnan da yayi dariyannan yagaji Dr harya wuceshi da jaddada tauhidi da yaki da bidi'a da shirka
2025-04-05 13:43:16
87
harunaahmed7
abba ahmed :
Dicwanda kaji yana jindadi mutuwan nan to kodai fasiki kodai mushiriki
2025-04-05 21:34:15
26
ferrylove63
Aunty Ferry✨️✨️✨️ :
Allah Sarki.Sun Mai Dashi Kamar Kakansu Shiko Sai Dariya Bawan Allah 😭😭Allah Sa Ka Huta Mallam🙏
2025-04-10 06:44:53
5
salisumuhammad266
salisumuhammad266 :
Allah Ubangiji ya jikanka da rahama
2025-04-05 13:56:24
10
abdulboutique
Abdul boutique :
Allah ubangiji ya jikan malam yasa can yafi nan Allah yasa ya huta
2025-04-05 19:27:57
7
umar_88088
Umar Farouk :
Allah yabaka Aljannah mallam
2025-04-05 16:17:50
5
toumast959
abdallah toumast 🇨🇦🇳🇪 :
Allah sarki rayuwa 🤲🤲🤲
2025-04-05 14:47:36
4
ibrahimmados
ibrahimmados :
allah ga bawanka dr allah ka gafartamasa xunubansa katsinewa inyasi da tijjani batattun allah gumakan yan bidia
2025-04-06 09:21:38
8
abbaali119
Aliyu Musa :
mallam namu mai tauhidi Allah ya sa kana aljannah
2025-04-05 13:31:17
5
mahamadouhabibou12
mahamadou habibou :
allah ya jikan malan da rahama
2025-04-05 16:19:50
5
rfsm.enterprise.ni
RFSM ENTERPRISE NIG :
Allah ya jikan Malam ameen
2025-04-05 12:57:10
6
meenerhbellz
Ameenah🫧 :
Allah sarki malam Allah ya masa rahama Amin ❤️
2025-04-05 09:50:43
61
muktar.yahaya83dankasuwa
muktar market funtua :
ALLAHu Akbar Allah yajadda dq rahama🤲🤲
2025-04-05 17:18:14
7
user8344631981522
user8344631981522 :
Allah sarki
2025-04-05 08:15:58
6
namajidu.aliyu.sa
Namajidu Aliyu salihu :
Allah yajikansa da rahma
2025-04-06 08:35:39
1
haruna.shuaibu.ha
Haruna shuaibu :
Baba kumma dr wani aiki sai idrissssss Allah shine shaida inna kaunar ka saboda Allah
2025-07-02 13:56:30
2
amirayobe065
Amirayobe065 :
Allah yakai haske kabarinka mlm
2025-04-07 10:16:36
2
saadahcompany
Sa'adah company :
Allah yasa aljanna makoma Agareka Dr
2025-04-06 22:47:25
1
muhammadmukhtaribrahim17
Muhammad mukhtar :
Allah ya jikan dr
2025-04-09 18:24:46
1
ahmadsadeeq45
ahmadsadeeq :
inkaga yara suna son mutun alamace.........
2025-04-05 20:12:44
3
maryamhalilu252
halima abdurrahman :
Allah ubangiji ya jikan mallam da rahma
2025-04-06 07:31:44
4
To see more videos from user @babansautos, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About