@marke.herbal.medicine: GA MAGANIN BASIR , SANYIN MARA SADIDAN Yan Uwa ganin Yadda Matsalolin Basir da Sanyi ke Kara mamaye Al ummar mu , ga wadda wannan larurar ta Samu a nemi KANKANA A Taune Bawan Bayan ta bayan anshanye wajen Zakin, Insha Allah matukar zaayi Hakan natsawon kwanaki 20 Insha Allah Zaa Samu warakar wadancan matsalolin dama wasu irin su Ulsa da Ciwon Gefen Ciki. #nigeriantiktok🇳🇬 #ghanatiktok🇬🇭 #malitiktok🇲🇱 #saudiarabia #malitiktok🇲🇱 #niger #nigeriatiktok🇳🇬
Marke.herbal.medicine
Region: NG
Monday 07 April 2025 20:38:13 GMT
Music
Download
Comments
abubakarmohammed8887 :
Hausawa ku scientists ne ? yan iska makaryata, yaniska.
2025-04-07 23:01:58
2
Zeinil _Abidine_man :
Qarya ne😂
2025-04-11 11:25:15
1
Ummiharuna🧚♂️🧚♂️🧚♂️🧚♂️ :
Hehehehe
2025-04-08 04:53:58
1
Abdvl_sanda :
hauka akeyi nafito bayi da wuri nabar zunzurutun karfin network 😂aradu saina fila 😂
2025-04-07 23:46:37
1
maryam.autarmm :
to Allah ya bani lfy sai dai kar a kuma 😂😂
2025-04-09 18:27:55
0
Officialsarat2backup :
Karya ne😂
2025-04-12 05:37:57
0
umar haruna888 :
daga rike waya kai jama,a🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-04-08 14:49:41
0
Hajiya Shukrah :
Ina toilet ina kallon wannan vdo din😂😂
2025-04-08 15:50:00
1
Khadija Goni musa :
Wlh da gske ni na yarda da basir da sankamewar kafa duk inayi amma Gsky baxan iya daina shiga toilet ba wayaba🤣
2025-04-12 02:14:56
0
#•Hêrñêêþy...•™😎 :
😂😂🤣🤣🤣🤣😂 kaima kanayi..🤣 shiyasa kawai kaga bara kasamu kudi ta hanyan...🤣🤣
2025-04-07 23:02:31
0
A S I Y A T O O H :
Ni yanzu haka ma aciki nake nake kallon video nan 😂😂 Ahto a Nigeria muke
2025-04-13 07:54:34
0
Mrs A-S🦋🔐 :
Ni Wlh bazan iya daina latsa waya abayibs
2025-04-09 04:23:02
0
hussaini :
toh mlm me yahada waya da zaman bayangida
2025-04-08 15:12:06
1
user153084432604 :
karyan banza wato idan mutum ya latsa waya kace kawai adaina zuwa toilet din kawai
2025-04-08 15:53:08
0
man of God 🌎🌎 :
wanna karaona mana wayo
2025-04-11 21:33:22
0
Aunty zee :
Dan karya Dan wuta 🙄🤔
2025-04-08 10:38:20
1
islam 4 ever :
gafaracen makaryata kude kuse da maganinku kawai
2025-04-07 21:50:06
2
abubakarmohammed8887 :
toilet na kauye ku ne? Kaje ka fadawa kauyawa gariku
2025-04-07 23:04:42
0
m.auwal usaini :
🥰
2025-04-14 23:55:59
0
daddy auna :
👍
2025-04-12 16:20:02
0
Cissi Halourou :
🥰
2025-04-13 17:01:03
0
Hamisu Zayyanu :
🥰
2025-04-13 11:14:17
0
daddy auna :
😭
2025-04-12 16:20:04
0
khaleefa lawan :
👌
2025-04-15 02:28:10
0
ADAMUBUKAR :
❤❤❤
2025-04-07 20:44:39
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.