may Allah make u always profitable yahayuyakayum Allah yabaka duniya da ajanah fidaus may allah always make you profitable
2025-04-16 21:54:56
32
$MAVERICK _MIND📊📉 :
❤️❤️❤️kai kadai kakeyi kyauta
Allah yasakama ya ma iyayenka albarka
2025-04-16 23:57:59
11
Abba :
Oga nidai harga Allah na sayi profirm account din da kace mu Saya amma wllh ko phase one na gaza wuce balma Saura $110 account din yayi blowing wllh lokacin da kace mu sayi account din da rawar😭 jiki
2025-04-17 00:03:39
18
Mommy zee :
Masha Allah May Allah bless you 🙏
2025-04-16 20:16:47
8
AbubakarFagge 01 :
yaya maganar 30 challenge na yanda zaka koya mana trading from the bigginers
2025-04-16 22:08:51
6
naseer🤑 :
Sir pls ayimuna bayani da Allah
2025-04-17 00:47:27
3
@haedhar clothing :
bayani akan yadda za gane fibonnaci retracemant pls allah y qara basira
2025-04-16 23:10:47
13
deen_muhammad_9 :
Allah yajikan ka
2025-12-30 19:16:31
4
Musa New life Affiliate Market :
Allah yaqare Daukaka
2026-04-19 19:45:38
1
mu'azzam s yusuf :
allah yasaka maka da alkairi
2026-03-12 16:41:50
2
JIBSON :
bangane komai ba😊😊😊
2025-05-12 16:37:56
6
Yazid lawan EYLTY :
gaskiya ina bukatan sanin terms din sosai
2026-05-10 13:48:03
1
WDAS :
innalillahi wainna Alaihirrajiun 💔
2025-12-28 09:10:15
2
@MAHMUD_ CYT :
marketing guru Dan allah karinga Bari ana seving a video mamana please
2025-04-17 08:05:18
28
makama legend :
Allah ya jaddada rahama agareka
2026-04-01 04:51:32
1
MAIKI,JR AJIWA :
Allah ya jikan rae
2026-05-10 12:39:46
1
Finalboss of Forex :
rip guru
2026-04-17 13:09:01
1
Jman :
Sir I want to join your academy
2025-07-01 18:50:07
3
Muhammad Tahir Potiskum :
Last nayi interesting na Profim account din da ka bayar don har nayi join na WhatsApp group dinka by then amma sai ya zama bana da opportunity financially.
Muna da dan Ilimi kuma muna qaruwa daku
2025-04-26 08:58:21
3
yusufalb :
may your soul rest in jannah Ameen
2026-03-17 22:45:58
1
Haris j salam :
Ni sonake A koyamin forex trading
2025-04-17 12:21:07
3
haroon_H_B_K :
Tambaya na shine ya zamuyi da prop firm dinmu da muka siya bamu samu ansamu vip group ba
2025-04-17 10:01:22
3
UMMULKHARI ENTERTAINMENT 🫂🎁 :
🤔🤔🤔Anya zan iya kuwa
2025-04-18 10:07:14
2
I AM MUSTAPHA 🪛🧑🔧 :
Snowealth na scanmmm 😥😥😥
2025-04-20 00:33:17
2
To see more videos from user @abuobasheer, please go to the Tikwm
homepage.