Akwai mijin da zuciyar shi ta buga ,bayan ya yini yana nemar masu abunda zasuci dakyar ya samo taliya leda 2 ya kawo mata ta ,ta watsa mashi yayi kad
2025-05-27 13:49:50
5
Yusuf Dan rijiya :
Allah ya tsinewa duk wata matar da ta ta6a cewa mijinta me kata6amin,shegiya tsinanniya
2025-05-24 06:49:50
12
deejahnah :
ya ubangiji ka biya ma mazajen mu buqatun su na Alkhairi ubangiji y tsare mana su da tsarewarshi , Allah ka bamu ikon kyautata masu
2025-05-23 08:23:50
29
ABAKAR AK :
Allah ya jikansu, mu kuma maza Allah ya buda mana mai albarka
2025-05-14 09:23:45
9
2326Abisa :
ba don iyayen mu mata ba, da duk sai na tsinewa mata musamman na Arewa.
2025-05-24 19:52:37
8
Mrs Isa kida :
Allah yajikansu da rahma, gaskiya maza na kokari wlh. Allah yabamu ikon kautata musu
2025-05-24 21:41:06
6
BIN YUSUF 👳 :
Allah yakara wa maza budi mai albarka
2025-05-24 12:56:39
5
maman sadeequeen :
Allahu Akbar, Allah ka kara ma mazajem mu lfy da daraja🤲😭
2025-05-27 05:50:15
2
duniyar laces :
Allah ya jikan malam da gafara amin
2026-06-05 15:53:57
3
Pour la paix 💞 :
Allahu ya gafarta maka. yasa aljannatu firdaus makoma.
2026-06-05 15:17:55
2
:
Allah ya gafarta maka ya malam
2026-06-05 17:49:45
1
MBS :
wannan karatun Sadaqatun jariya ce
2026-06-05 16:49:03
1
Samaila sarki :
kaji matan sunyi shuru kamar basa ji
2025-05-22 07:28:22
3
Dan marayan zaki :
Allah sarki namiji
2025-05-19 19:12:03
3
turare by mmn ayshart :
ubangiji yasakawa dukkan Maza dake qoqari Kan iyalansu ubangiji kafitardasu kunyar duniya da lahira Mata Allah yabamu juriya mucigaba d musu biyayya Maza d mata masu munanawa juna Allah yaganar dasu SU gyara yabamu aljanna albarkacin biyayya 😭😭😭
2025-05-24 18:33:34
3
To see more videos from user @isah_walee_abk, please go to the Tikwm
homepage.