Barka Dan Allah kinada wani Dan uwanki mai suna Idriss.. munyi school daya dashi tun 2013 muka rabo dashi wlh ina batukar kewar sa bansan inna zan sameshi ba dan kiban number sa mana
2025-04-19 14:10:27
24
best 44 :
Dan allah kikuma gidan ki please saboda yaranki Ton Ina Yaro masuyinki ne ni pls 🤲🤦
2025-05-28 07:58:41
7
zulaihat :
Allah sarki rayuwa ke mansura isah nasan kimanta dani
2025-05-06 01:11:08
5
DANDAGORO COMEDIANS :
mansura akwai maga nida ke wlh inzaki lura har kama muke zan fada maki wani abu
2025-05-01 22:58:06
4
ibrahim :
slm barka da juma.a allah yadaukakaki kuma allah yasa kigama da iyayenki lfy
2025-05-02 13:17:55
3
Ahman :
Dan Allah dan Anna waya rera wakar nan inaso yafi shekaru 5 ban samuba. dan allah ko wani zaimin aya
2025-04-20 23:50:26
3
mika,il :
allah yakara lpy da nisan kwana mai amfani
2025-05-01 17:38:20
3
Rukayya haliru haruna :
wanna waka ciketakeda wasiko kuwa Allah ka lyamana badan halinmu Allah yakawo miji nagari,Allah yasawa nimanmu Albarka 🙏
2025-04-18 23:38:27
9
user9706209353766 :
wallahi ina son yin magana da ke mai matukar mahinmanci
2025-04-20 09:25:51
6
sharu A A :
ai mijin ki kudin ko
2025-07-13 21:18:45
1
Koo Man :
Macha allha 👌
2025-04-20 16:43:19
2
ISAH SALEH JANGUZA :
hajjia ki koma gidan ogar Danja Dan Allah.
2025-04-20 23:50:18
3
Abbanafnan1 :
Ina Sani Danja
yakamata ungulu takoma gidanta na tsamiya
irin wannan fresh haka
2025-04-21 15:02:20
2
ZAKARIYA MUHAMMAD :
Allah ya daidata ku ki koma gidan mijinki Amin yaa Rabbi
2025-04-21 02:48:14
2
dimanche bb love 🤞❤🤞 :
Masha Allah Soyayya Annabi Muhammad S.A.W 🤲🙏🤲🙏🤲
2025-05-16 13:25:42
1
KABIRU T GAURAKI :
Masha Allah hajiya mansura isa
2025-04-19 17:56:06
1
hajara :
Macha allah Inayimiki fatan alhairi
2025-07-09 09:30:46
1
nazirou abdouraman :
allah sarki 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-04-20 01:11:51
2
Faisal Abbakar :
Allah yayiwa Rayuwa Albarka Auty na
2025-04-18 18:08:41
7
BBF :
Dan allah ku sasanta dake da tsohon mijinki danja dan girman allah da manzon sa🙏🏿🙏🏿🙏🏿
2025-05-05 18:50:48
3
Fatima Abdul Yanga :
Masha Allah 🥰🥰🥰
2025-04-18 18:13:58
4
kabiru aliyu birnin yauri :
shawara don Allah ki koma ma tsohon mijinki sani musa danja
ba don komai ko dun ya yanki don Allah shawara ce
2025-05-02 20:27:47
2
Kabeer :
Allah yakara daukkak mansura isah munayinki 🙏
2025-04-20 00:01:43
1
mohammedabdulla821 :
kyakyawa nambar waya dan allah
2025-04-20 23:13:35
3
Ymaster3771 :
Ya akayi kikafi da kyau 🥰🥰
2025-04-19 17:53:23
3
To see more videos from user @mansurah_isah, please go to the Tikwm
homepage.