wlh sak halina😭amman kullum addu'a muke ubangiji ya kawo Mana miji nagari Wanda yasan darajar mu sai dai aita yaudarar mu saboda soyayyar gaskiya muke nuna musu
2025-05-24 21:59:03
35
Alh ibrahim hamdala :
wlh haka matata take allah ta,ala yayi mata albarka
2025-04-20 14:15:02
67
doguwar mace🦚🦚🕋 :
wlh bafariyaba Koni irin hakace ama samun irin miji nagari shine wlh sai dai ata cutar damu🥺🥺🥺🥺
2025-04-19 12:46:45
36
hisur_collections :
Akwai irin matan dayawa wlh amma samun maza da zasu maka yanda annabi yayi din shine matsalar 😂👌da ya samu sai kishiya shikuwa annabi SAW sai da nana khadija tayi wafati ya qara aure
2025-04-24 09:50:37
22
mrs abdul :
SAW🥰
2025-04-19 09:42:47
7
msani323 :
s a w🥰
2025-04-19 22:20:52
3
@abbahmuhammad8 :
S. A. W
2025-05-24 23:07:02
4
DAN ADDANSA001 :
allah yasa kama da alheri malam
2025-04-19 11:03:12
5
SULAIMAN UMAR PROO✨💫🦅🦅 :
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ❤️❤️🤍🤍
2025-06-09 08:57:01
2
AL AMEEN DAGASH7777 :
allahu akbr 🙏🙏🙏🙏
2025-04-19 09:49:47
7
Ummu Muhammad :
Sallallahu alaihi wa sallam
Allah ka kara yardarka ga iyalin Manzon Allah da dukkanin Sahabbansa
2025-04-19 11:07:22
5
saifullahiado2 :
Allah ya ƙara lafiya
2025-04-19 07:48:54
9
Sadeeq Akeeluu :
Allah ka hadu da masu son mu tsakani da Allah
2025-05-23 20:08:57
5
Queenbillys Gallery :
Irina ce🤣🤣🤣
2025-04-25 13:48:12
3
Hamza bala mali :
Allahu akbar allah ya karawa nana Khadija daraja
2025-05-22 15:17:05
10
stewa380 :
Allahu Akubar😩💔
2025-05-25 05:36:11
4
Ukamfuyoh :
Allahu Akbar 🥰🥰🥰
2025-05-05 07:02:55
2
Rukky.taya :
alhmdlh Allah k bamu managarta masu addini
2025-04-21 15:37:51
4
Centre Algaïta-Plus. :
Salalallah Alaïhi Wa Salam ❤️❤️❤️❤️❤️
2025-05-25 15:33:58
1
S Laibah hijabs :
Allahu akhabar yanzu wasu matan su qualities na kudi sukedubawa Duk anhana maza aure sabida tsadan auren suma wasu mazan ya’yan masu kudi suke nema Allah kahada maza da matan dukka da nagari Ameeene
2025-04-21 06:24:25
4
user745787085466 :
SAW
2025-04-19 10:04:09
4
shamsiya garba :
Muhammadulra sulullah❤️❤️❤️❤️❤️
2025-04-20 09:21:10
4
ousseinioumarou18 :
Sallallahu alaihi wa alihi wasalam 🥰🥰🥰
2025-04-19 11:48:44
2
zeenatudahr-hub :
Sallallahu alaihi wasallm🥰🥰🥰♥️♥️♥️♥️♥️♥️
2025-04-19 09:04:18
4
To see more videos from user @yelex_media, please go to the Tikwm
homepage.