@surayyaspretty:

surayyaspretty
surayyaspretty
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 20 April 2025 00:33:23 GMT
1268000
41858
1996
2448

Music

Download

Comments

harlematour
harlematour :
Ya kamata ki gaya mana abinda ya hanaki zama gidan miji
2025-04-20 22:13:56
313
muhammad.murtadwa
Muhammad murtadwa :
karyane idan raina ya Baci ko sha,awa baniji wlh
2025-04-20 21:00:12
89
ashrafnadasiu
Ashraf(oum Ãlim عالم ) :
Allah ya tsare min miijinah da irinku😫😫😫
2025-10-27 14:10:08
12
dear_musarbh
A_Y_M 🦋👋 :
wallahi bana jin wannan a mastayin komai nonon banza duwawun banza
2025-04-21 23:38:25
23
aishasholly
Aisha sholly :
Ya akayi kika xama baxawara kin iya wannan?
2025-04-21 01:38:06
70
scents.by.zahra1
ZahraScentAndMore123 :
Shegiya wai bazawara ke gaya wa matan aure yadda zatayi da mijinta ke ubanki ne yafito dake daga gidan mijinki hala bakya masa irin hakan ya sakoki?
2025-04-21 11:37:56
30
mufat6223
mufat :
wai bazaura na bada shawara akan zaman aure 😳 oho
2025-04-20 03:48:24
20
ummcyluv
Amsad :
Wlhy karyane madai namijin da ya amsa sunansa ba
2025-04-21 09:30:18
7
munirstriker
Jah knows :
Well, majority carries the vote but not all of us. Take note of that
2025-04-21 11:38:16
12
husna_ringi2
Everything_husnah🛍️🛒 :
Toh Dan allah muanaso muji ke mi yahanaki zama a gidan naki mijjin?🤔
2025-04-22 16:25:06
7
kirikise
Kiri :
kaya ne wlh sai dai in garane wlh
2025-04-20 17:31:07
16
nafiuyusuf840
nafiuyusuf840 :
aurenki 5 fah amma kuma kinabada shawaran zanman auren
2025-04-20 16:15:49
12
idrisumargaladi
Idris Umar galadi :
Anajeriya kadai zakaga bazawara tana bada shawara yadda za,ayi zaman Aure🤣😂😅
2025-04-21 14:54:12
10
bmidco2448
BMI deco interprises :
wani abu sai nageria wadda takasa zaman aure itace zatabada shawara yadda zaka zauna a gidan miji to ita meyafito da ita
2025-04-21 07:14:22
14
xeyyprince
Oum Almustapha :
pls wani yataimaka min da tsinannun kayan bacci😂🤣😂😂🤣🤣
2025-04-22 07:58:56
10
umarmusahausawa
UmarGumau :
karya ne 😍 idan Mata ta batawa mutum rai to sha'awar ma bata zuwa.
2025-04-21 00:42:30
5
user176061481766
maman Ramadan💕gmb :
wllh bahakasukeba maxa wayarsu tafi musu wannan
2025-04-20 21:45:10
6
aakareemdoc
aakareem :
kinada Aure? kifara yin aure first before u can talk about marriage.
2025-04-21 15:27:42
36
hapsanmamah
hapsanmamah :
budurwace ke ko baxawara saboda inna son nasan inda zan ajje shawararki
2025-04-21 22:40:00
8
maryamah_101
𝑀𝒶𝓇𝓎𝒶𝓂𝒶𝒽❤️‍🩹 :
Wlh surayyan unguwar mu ba haka take ba😁
2025-04-20 13:48:57
21
robioumahamadouka
Mahamadourabiou kalil :
karya ne wlhi
2025-04-21 00:36:46
6
user3259427904211
wasiu :
karyac Kéké
2025-04-21 08:52:26
5
deejanice0
Vails & accessories kano :
ke malama yi mana shiru kina basu labarin amarci ne amma ko?
2025-04-20 18:28:02
6
shafiumuhammad1371
1234 :
inasonki
2026-04-10 22:33:05
0
To see more videos from user @surayyaspretty, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About