@sarkin_mayu_africa: Back to sender by Sarkin mayu #sarkinmayuafrica #drshehusarkinmayu #herbalife #arewa__tiktok

SARKIN MAYU AFRICA ๏
SARKIN MAYU AFRICA ๏
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 20 April 2025 20:18:07 GMT
522244
25812
687
8186

Music

Download

Comments

sarkin_mayu_africa
SARKIN MAYU AFRICA ๏ :
An iya shafa jiki da rubutun kadai batare da an saka shi a cikin sabulu ba. Idan an hada toh ayi wanka a guji mai tsarki
2025-04-21 11:39:27
23
bingelibrahimkura
BingelIbrahimakura :
Ma Shaa Allah. na gwada na back to sender Kuma yy Ina kan ganin back to sender wlh😅. mutum yy min e no rich 2 wiks ya koma kansu sai Godiya 🙏
2025-04-23 19:38:08
17
hadizasalehabdull
khady :
Amma a kewaye a ke wankan ko a tsakar gida na ga har da ayoyin Quran a ciki?
2025-06-13 11:06:22
2
safiya.ibrahim812
Safiya Ibrahim :
Inama ace Kan narasa kanwata Naga Wannan Sakon 😭😭😭
2025-04-21 08:44:16
4
user8139595562814
Musbahu ismail :
wallahi nasan maganin ciwon hanta Wanda Ake warkewa cikin kwana goma insha Allah
2025-08-23 09:05:50
0
niger4391
niger227 :
sallahu alaihi wasanlam
2025-07-10 13:12:31
1
asiyanuhu48gmail.com
Hytyn Hbby💝 :
Allah ya saka d alkhairi
2025-10-12 00:17:26
1
zeety333
zainab zeety :
malam Dan girman allah namiyagufa
2025-07-10 13:45:29
1
masha.allah.for.re
Masha Allah for real :
I wish am closed to you am far away in Ghana how can l do this
2025-05-28 03:41:56
4
user2742051126132
Shaibu Abdullai Adams :
Allahu Akbar
2025-04-24 14:12:32
1
kingkabeer2025
King Love 💕 🎗️ :
@😎💕king kabir:malam Don Allah inada tambaya ne kuma don allah kadaure ka ban amsa? yadda ake shafawa kamar Wanne lokaci da wanne lokaci?? Sai kuma yadda ake sha idan an kaɗa maganin wanne lokaci da wanne lokaci ake sha?? Allah Shiqara basira da lafiya da nisan kwana mai amfani
2025-05-28 06:25:23
2
user5084590028234
سبحان الله :
اللهم صل وسلم وبارك علي سيدنا محمد
2025-04-22 09:35:01
3
malick.ayouba.mai
Malick Ayouba Maiga :
macha allah
2025-04-21 00:42:05
2
maifata46
mannerr excellency :
Bakin Rai bakin fama Allah ya kaimu gobe ba inda xani sai nahada wnn abun in sha Allah
2025-06-10 22:14:41
1
user4701062707913
user4701062707913 :
Allah ya kara dau kaka dan uwana
2025-07-08 05:28:02
2
really.musty
Really Musty :
Masha Allah
2025-04-22 21:29:54
1
user1193814720053
user1193814720053 :
Jazakallahu bekhair
2025-07-06 08:40:13
2
safiya.ibrahim812
Safiya Ibrahim :
Kaikayi koma Kan mashekiya Kai nuwa dashan Allah Sassaken tsamiya sai ayi Garin su.Sai dashi Ana sha da kunu. Sauran sai kahada sabulu dashi kasamu sabulu me kyau a rubuta yasin izawaka. D rubutun
2025-04-21 09:04:50
7
bajosky1
bajosky1 :
Sheikh can you do English version? Since most of us are not familiar with Hausa.
2025-04-20 20:24:38
8
sule4422
Suleiman umar :
Allah yasaka da alhairi 🤲
2025-05-27 02:14:15
1
user99882594736111
lllllll :
merci
2025-04-21 19:37:38
1
zakeeyat44
💧 :
mallam sassakin bahunne ko jikin bishiyan samiyan Dan Allah
2025-05-02 14:49:20
1
user2713240137207
shafi naannabi :
s a w
2025-04-21 21:10:50
1
sabiou.moussa05
Sabiou Moussa :
saw🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-07-24 20:21:44
0
ibrahim.alhad
issoufou Abdoulaye :
allah yabiya
2025-06-06 21:35:24
0
To see more videos from user @sarkin_mayu_africa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About