Harna hango Ni a Mota na kure Volume da Wannan wakar 😂😂
2025-04-22 14:47:50
50
yusuf dausayi :
ADO GWANJA AND HAMISU BREAKER WHO IS BEST PLEASE, IT'S JUST A QUESTION ???
2025-04-22 15:52:24
19
Glow by Ummita :
Gwanja duniyar mata 😂🤣 wai naji gwangwangwan antashi kaina wakar nan
2025-04-22 20:17:01
7
NASSY :
Shege gwanja wakilin dujal ka hutar dashi ba sai yazo nigeria ba 😂😂😂😂
2025-04-22 05:09:43
82
Mrs sadeeq🥰 :
gwanja duniyane Allah ya Kara basira
2025-04-22 14:38:12
4
UFC HARBAL MEDICINE CENTER :
@UFC HARBAL MEDICINE CENTER:@UFC HARBAL MEDICINE CENTER:Ina siyar da kayan mata
akwai ingantattun maganin sanyi Koda ya hanaku haihuwa insha Allah zaku dace sbd sai munyi tambayoyi muke bada magani