Nana Aisha jarumar zuciya ce DA ita Kuma ba irin mu bace , Kuma Manzon Allah ba irin mazajen mu bane
2025-04-26 14:07:59
58
mr abba :
Kai karya gaskiya Ka yiwa annabi karya ban son irin wannan maganar wlh
2025-04-26 21:58:00
4
M&A Veils nd more :
ina siyar da hadaddun veil✌️
2025-04-27 17:23:46
0
Bola Ahmed Tinubu :
amma ba'a kasata Nigeria ba ko Ala gafarta mallan.
2025-04-27 18:23:36
4
Abdul Agaji :
da inyiwa matata kishiya kwara inyi amfani da kudin in canza mata kayan daki, nayi mata sabon lefe, in haɗa walima, insa a sake kawo min ita a matsayin sabuwar Amarya
2025-05-24 23:04:46
5
lady :
manzon Allah ba irin mazajenmu bane adalcinsu ba daya bane
2025-04-27 09:20:49
9
khadija rabiu baba :
Limamin gum fa yace yajanye wnn batu😂😂😂
2025-04-26 19:33:08
4
Fauzee Kalah🤍🔐 :
inaso in iya wannan abunuwan gsky harda yan kunnaye
2025-05-26 20:39:09
0
autan mabiya qur anin duniya :
y sheikh wata ayace wannan
2025-06-16 08:28:47
0
Rumfa :
Gaskiya wato dole wasu Musulman su raina mata, saboda sun sami damar haka a cikin addinin su😢
2025-04-27 06:15:29
1
user2974394998823 :
hakadai da an magana guce kaddara can tafada maku maza wlh wnn rashin adalci ai zamanin annabawa badaya yake da wnn zamaninba