@marke.herbal.medicine: Replying to @Zainab Saleh MAGANIN RAGE TUMBI SADIDAN: ■ Tsamiya Guda 5 🥓 ■ Ganyen Gwaiba 20 🌱 ■ Citta danye manya 2 🍁 ■ Lemon tsami manya uku 🍋 ■ Kurkum cokali daya Zuma 🍯 Ki daddaka citta, lemon ki wanke ki yayyanka ki matse ruwan a ciki kuma ki tsumbula har da bawon, ki wanke ganyen gwaiba sai ki hada su ki dafesu idan ya huce ki murje tsamiyan ki tace su ki zuba Zuma yanda zai kashe duka tsamin ki rinqa shansa kamar juice din tsamiya zai wanko miki ciki ya rage tumbi ya kashe infections sosai da sosai. #ghanatiktok #MaganinGargajiya #arewa #nigeriantiktok🇳🇬 #ghanatiktok🇬🇭 #malitiktok🇲🇱 #camaroontiktok🇨🇲

Marke.herbal.medicine
Marke.herbal.medicine
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 30 April 2025 06:36:55 GMT
703929
19187
245
1086

Music

Download

Comments

hawwakulu50
Hawwakulu50 :
magana ta Allah qiba halittace 😆
2025-04-30 16:07:31
19
rukkayyaumarabdul
Amanar Abba AKD R&A Trado medi :
Ina siyarda maganin rage kiba sadidan result in 7ays
2025-05-01 14:07:58
1
angela565677
CHIAMAKA❤️ :
I need it, but I sow Islamic and am a Christian
2025-06-22 11:31:34
2
atikabg1
Atika Babagoro🌹✨ :
tayi correcting dinka ne fa tace biogenic ba bajenic ba pls take correction
2025-04-30 15:56:28
4
nasreecake
Nasreencake :
Dan Allah ruwa kamar ltr nawa ake zubawa
2025-05-01 09:03:44
1
meenqrtu
meenartu💙 :
meshayarwa zata iyasha to
2025-04-30 10:12:34
3
abba_computer_kano
ABBA COMPUTER KANO :
Dan Allah mene kurkum?
2025-04-30 15:37:25
4
aishaabdullahiabb1
halalcollections :
donot available sabon gida unguwar sarki katsina
2025-05-01 18:32:13
0
shalelenabdul59
shalelen Abdul :
dan Allah maganin tumbi
2025-05-01 11:32:10
1
mmn.shukura
maman shukura :
maganin teba mukeso
2025-04-30 13:30:38
1
usman_ubayo
@Usman_Ubayo :
Ciwon kai nake fama dashi wanda bayajin magani tsawon shekara 20
2025-05-01 06:45:18
2
user2052431765492
hafsat Ahmad rufaih :
nitunbi kawai nake son cirewa kawai
2025-04-30 16:27:53
2
djfashion100000
DJ Fashion :
Nakarakibaha
2025-04-30 16:54:36
1
hajiya_maryamumar
hajiya Maryam :
Allah dai yasa mirage wannan kibar
2025-04-30 16:31:10
2
user9894680988725
user9894680988725 :
meye biogenic a hausance
2025-05-01 22:47:48
2
rasheedah.belloh
Rasheedah Belloh :
zaka Sha na kwana nawa ke Nan?
2025-05-02 16:12:18
2
sumaiyaalisalihu
Sumaiya A,S Magaji :
Dan Allah Taya za ayi indaina Shan zaki
2025-05-07 09:41:22
1
khadeejahabubakar3
Nana :
Jama,a Waya gwada hadin maganin nan???Toh yaya bayanin zuwa toilet ??🥰😅
2025-04-30 15:37:58
2
hauwaabdullahi34
hauwa abdullahi :
Zamamin tinubu akwai masu rage kiba hlm aituni mulkin tinubu yayima mutane dayawa slimming wadda duk kaggani dakiba yanxu bakaramin comrade bane wlh 😂😂😂😂😂
2025-05-01 07:49:32
1
user14994254676163
@fatouma :
ina in rague ton dan Allah
2025-07-17 18:51:12
0
shamsy762
//S….❣️siyat💞🫶 :
Pls explain the ingredients in English plsss
2025-06-22 02:43:04
0
yarmalam227
use rahma mustapha musa :
pls tinbine nks narage kawai pls
2025-07-25 22:20:44
0
beby_3002
user3088377766297 :
agayamana maganin
2025-07-20 12:07:38
0
mansurdalhatu281
ummukhadija crispy Fara+candy :
me goyu zata iya
2025-07-19 15:12:39
0
ummashareef24
ummashareef24 :
Tom Muna jira
2025-04-30 10:15:59
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About