@xahradamxyl: Jama’a ga gurgun poly na tashewa 😂😂😂#fyp #viral_video #fypシ゚ #trendingvideo #fypviralシ #f #arewa__tiktok #hausatiktok #asharalle #unguji @ungujiisa1 @Damxyltymerh

DamxylHaven
DamxylHaven
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 30 April 2025 22:25:11 GMT
164068
11966
189
562

Music

Download

Comments

faisalboutae
Bestien SUGARBOO🇷🇴🗽 :
Duniya idan babu yan katsina wlhy babu yan iska 😂
2025-05-01 07:01:28
48
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Shiyasa ba a gayyata irinku biki governors 😂😂😂ana ciki hidima ka fadi bur uba 😂😂
2025-05-03 01:19:23
13
mishalls_world
Duniyar mishalls/turaren wuta :
gurgu kafi me kafa iya hege😂😂
2025-05-01 17:10:01
5
aminuhamisuwagini3
aminuhamisuwagini3 :
I really love you my katsina people 🥰🥰
2026-05-30 00:30:27
1
menatouh2
𝒜𝓂𝒾𝓃𝒶𝓉𝑜𝓊𝒽 🌸 :
Kananan yan iskane matan naga sun boye fiskokinsu 😹😹😹ayee ku bude kawai kun riga kun tafasa
2025-05-02 20:37:16
1
kharleepherh_jr
Abdullahi🦅❤️ :
Daman yafi me kafa iya hege ai😁
2025-05-01 11:34:44
1
galdima88
⬆️🛡️Galadimahh🔟⚓️ :
Gaskiya gurgun nan 😂😂😂😂
2025-08-30 18:55:32
1
mdrufcie7
Muhammad :
sometimes Satan was innocent.😂
2025-06-17 12:16:53
1
imran_saidu
Imran Saeed :
Katsinawa mutanen mu 😎😎😎😎
2025-05-01 07:50:40
3
mahmud_abk
Mahmud :
shege gurgun poly kafi Mai Kafa iya shege😂😂😂😂
2025-10-28 07:55:58
1
auwalmuhammad04
Auwal Muhammad :
Wallahi duk gurgu dan iska ne kuma saboda rainin wayo shine baku rufe fuskarsa ba
2025-05-01 11:06:02
2
mshuaib240
Muhammad Shuaib :
Dama bahaushe yayi gsky dayake cewa gurgu yafi me qafi iya shege 😎
2025-05-01 10:14:08
1
waxeerymk
ALEEYOU ✅ :
dole Allah ya nannadeka ai😂😂😂
2025-05-01 08:21:57
6
gyateey2023
Abba G phone store :
Allah kadai yasan dalilin dayayo shi gurgu 😂😂😂
2025-05-05 12:19:24
1
asmeenfurnitures_ib
iBrAhIm SkT :
idan baka shiryu ba kafada kafada zaka shiga wuta da shaidan
2025-05-01 16:27:35
1
esholy
Nana elkhasieem aeesharth :
🤣🤣🤣 allah yashiryamana xuria gurgu kafin mekafa iskanci
2025-05-01 10:20:35
1
deejenmamah
❤️ :
Can na hango mu😹💔
2025-05-01 16:53:15
1
yahya_s.o
•ULTIMATE•🕊• :
Wallahi Unguji duniya ne😭🔥🔥😂
2025-05-19 23:24:00
1
mainasarah_couture01
Mainasarah_couture :
I miss my schl wlh😂
2025-05-01 18:38:37
1
abbaayman4
k b :
dek wanda yalura guragu sunfi masu kafa iyashege yayimun like
2025-05-28 16:53:12
0
namahauta1
fresh Na mahauta💝💞🕋 :
Nice
2025-11-07 21:27:03
0
alsha_shab_business
Abu khadeejah and sons :
to uban meyasa aka rufemana wani wajan😅
2025-06-14 17:01:12
0
realdd0909
A bature.(D-D) :
Wannan da kafarsa 2 Allah kadai yasan abinda zai aikata 😂😂
2025-05-31 18:31:56
0
sarkimusajada
￴ ￴ ￴ ￴ ￴ ￴ ￴ ￴ ￴￴ ￴ ￴ :
su gurgu suna cikin nishadi dumu dumu😂😂😂
2025-05-28 22:07:22
0
garkuwa_6
GARKUWA 💪 :
😀 lallai wannan Saidai gurgun poly din 😀 Allah y shiryamu Baki daya
2025-05-01 21:09:54
0
To see more videos from user @xahradamxyl, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About