@imam_maliik_aliyu_nuru: Allahumma bareek @IMAM_MALIIK_A.M.N.K #foryoupage❤️❤️ #arewa__tiktok #hausatiktok #allaahummabareek #fypシ゚viral🖤tiktok #imammaliik #salatuttasbeeh

Imam Maliik Aliyu Nuru
Imam Maliik Aliyu Nuru
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 01 May 2025 18:47:32 GMT
956046
125735
3357
17924

Music

Download

Comments

ayshertou635
أيشاتوا🌸❤️🥀 :
kutayani da Addua Allah kabawa mahaifiyata da mijina lafiya yakuma yayemin damuwata
2025-05-01 20:49:15
835
kabsluvme
Kabirah❤️ :
my late dad taught me this salatul tasbihi since I was 13 years old. May Allah continue to grant him His rahman in his grave. Aamin
2025-05-02 18:19:36
623
pluxyfx
pluxyfx :
Sallar Tasbihi! Bismillahir rahmanir raheem. An karbo daga ibn Abbasin (R.A) yace: manzon Allah (S.A.W) yace mashi: bana koya maka wata irin sallah wadda in kayi ta Allah xai gafarta maka xunubin ka
2025-05-06 22:31:08
48
ayzahcuisine
Ayzah_cuisine :
Duka rakaa hudun fatiha da surah ake karantawa??
2025-05-02 07:21:53
33
zydabayasandmore
Lafia_bags/shoes/abayas_vendor :
Dan Allah bayan raka’a 2 zakayi sallama ko koma sai kayi raka’a 4 kafin kayi sallama?
2025-05-02 08:06:47
43
belkeesu.toukour
Belkeesu Toukour :
Alhamdulillah nafi 5 years da sanin wannan nafila kawata ce tabani wannan nafila alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah ♥️🤍🤲
2025-05-02 13:25:44
66
makiyumustapha
001 :
Alhamdulillah wallahi kaf yadda nikeyi Babu inda nakeyin kuskure Kuma Ina Yi a lkcin da akafi so din
2025-05-02 10:19:28
24
zampaligre_aliya
Zampaligre :
meaning every raka'a you'll do it 75x?
2025-05-04 11:47:04
21
fati408n
k :
masha Allah Allah yabani miji nagari
2025-05-04 22:32:50
9
presidor0
Alh.Abba :
Tambaya! tasbihin zakayishi a zuciya ne ko a sarari sannan Kuma ita sallan tasbihi lallaine sai shekara ko bayan wata wata. inanufin mutum zai iya yinta kodayaushe
2025-05-02 14:10:09
13
abdoul0838
Abdoul bawan Allah :
Muna godiya sosai Allah ya biya… malan raka’a biyu na farko za a iya sallama kokuwa
2025-05-02 14:12:25
6
yakubu981
yakubu981 :
I did it yesterday Ahmdll 🙏
2025-05-02 05:20:59
22
fancyberry28
Fancyberry🍓 :
Idan kayi tahiyar karshe kamin kayi sallama shima zakayi sau 10× din?
2025-06-30 04:48:38
12
user7683730532820
maman amira :
shin mutun zai iyayi kullum ina nufin a kowani dare.
2025-06-19 19:51:38
5
khamissado
LEGEND 😎😎😎 :
Allah yasaka da alkhairi🙏 Allah ya jikan mahaifah 🙏
2025-05-04 02:38:35
8
basheer_auta_2019
almajirin _nana _fadima :
Ubangiji Allah yamaka tukuici da gidan aljanna😭
2025-05-02 00:35:29
11
imran_kt01
smart_ Bangees Kt01🕊️❤️ :
Pls ayimin comments zandawo
2025-05-13 23:02:53
12
user3721169905337
Ismaël Laouali Harou :
À méditer cher frère en islam 👍
2025-05-04 16:13:42
6
zeinabou5578
zeinabou5578 :
Macha allah malam muna godiya sosai Allah ubangiji yasaka muku da alhairi Allah kara lafiya da nisan kwana Allah yasa diyanku su dokeku🥰🥰🥰🥰
2025-05-01 20:16:31
5
abuammar.1
أَبُو عَمَّارٍ🩵 :
Dan Allah karatuun a bayyane koh a sirri 🙏
2025-05-01 21:09:53
8
abban_amal
@ABBAN_AMAL🫣✅ :
kowace raka a 1 sai kayimata zaman tahiya kekuma sai bayan raka a 2
2025-05-03 09:32:38
7
sidimahamane67
@sidimahamane :
mâcha allah
2025-05-01 19:03:14
5
labarantk
labarantk :
tambayata shin raka a ta 3 da ta 4 suma ana karan ta sura ? shin karatun a bayyane ?
2025-05-02 22:35:48
7
aliishaqhassan
Ali Ishaq Hassan :
dan Allah ana sallama a raka a na biyun koh sai ka gama guda hudu gabadaya
2025-05-01 21:09:34
7
aaaa275754
Mourtala ousman :
macha'allah monagodiya
2025-05-01 21:49:54
6
To see more videos from user @imam_maliik_aliyu_nuru, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About