@d.e.d.y.d: Setuju nggak, rek? Akhir-akhir ini Simpang Lima Krian lebih tertib, ini efek tanggal muda apa cuma kebetulan? #simpanglimakrian #tertiblalulintas #lancarterus #krian #sidoarjo

Drone Aerial
Drone Aerial
Open In TikTok:
Region: ID
Friday 02 May 2025 10:55:26 GMT
10784
152
16
17

Music

Download

Comments

liylbunnie
sayang :
tertib ga tuh
2026-04-24 06:32:26
0
ariani.riska
Ariani Riska Desitas :
🤗
2025-06-17 10:00:16
0
adijainz
Adi jainz :
simpang teruwet di dunia
2025-05-02 13:55:55
1
alzzdipanggilnengok
★ALzz★ :
wingi aku lewat kono teko kediri masya Allah macettttt poll 🤣
2025-05-02 11:21:37
1
usermaharani02
userMaharani :
Nyeni bolo...👍👍😁
2025-05-02 11:45:56
1
nur.azizah_85
nur Azizah :
sabtu sore besok koyoke wes mulai macet
2025-05-02 13:46:23
1
akmalevano22
AEWP22 :
fakta unik e tau diliwati presiden Jokowi
2025-05-03 04:37:53
1
yanzz0203_
K3 3 13 05 - K3 3 13 08 SDT :
disana ada etle? mana sering kesana gak pake helm lagi🗿
2025-05-08 05:13:46
1
joeivan86
joeivan86 :
perlu bypass dari perempatan legundi cabang 2 satu ke mojosari, dan wonoayu, nanti aq buatin kalo aku kepilih jadi gubernur jatim 😂😂😂
2025-05-20 14:13:09
0
dimaastriirr_
Dimsstory🔞 :
balongbendo hadir bolo
2025-06-09 06:11:19
0
To see more videos from user @d.e.d.y.d, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

Ra’ayoyi suna gaya maka abin da mutane suke tunanin zai faru.  Amma halayya tana nuna maka abin da yake faruwa a zahiri ne. Me ya sa “tambayar mutane dayawa” za ta iya kashe kyakkyawan tunani? 1. Rarrabuwar hangen nesa:  Idan ka nemi ra’ayoyin mutane da yawa kafin ka fayyace ainihin abin da kake son tabbatarwa, za ka samu hanyoyi daban-daban har ka ƙare da wani rauni ko kuma tunani na gama-gari wanda ba shi da ƙarfi. 2. Gyara abubuwan da ba su zama dole ba da wuri:  A farkon mataki, mutane kan fi mayar da hankali kan ƙananan abubuwa kamar kalmomin da aka yi amfani da su, launuka ko wasu ƙananan matsaloli, maimakon su duba ko matsalar da kake son warwarewa da kuma mafitar da ka samar sun cancanci a ci gaba da aiki a kansu. 3. Tsoron haɗari saboda ra’ayin jama’a:  Mutane kan fi nuna maka abin da zai iya kawo matsala fiye da damar da yake akwai, musamman idan ba su da wata alaƙa ko sha’awar ganin ka yi nasara.  Wannan na iya sa ka fi jin “me ya sa wannan ba zai yi aiki ba” maimakon “ta yaya zai yi aiki?” 4. Rashin iya yanke shawara:  Shawarwari masu karo da juna suna haifar da rashin tabbas, wanda zai iya sa ka ci gaba da gyara tunanin ba tare da ƙarewa ba, maimakon ka fitar da shi ka gwada ko zai yi aiki. Yaushe tambayar mutane take taimakawa maimakon cutarwa? Matsalar ba ita ce neman ra’ayi ba. Matsalar ita ce neman ra’ayi ba tare da tsari ba, a lokacin da bai dace ba, kuma ba tare da takamaiman abin da kake son sani ba. 5. Tambayi mutanen da suka dace: Yi magana da mutanen da suke fuskantar matsalar da kake ƙoƙarin warwarewa da gaske, ba kawai abokan aiki ko abokai da suke son su taimaka maka ba. 6. Tambaya a lokacin da ya dace: A farkon mataki ka Gwada fahimtar matsalar da amfanin mafitar da kake bayarwa “Wannan matsalar tana da muhimmanci a gare ka?” A tsakiyar mataki: ka Gwada sauƙin amfani da fahimtar abin da ka samar: “Za ka iya yin wannan abu ba tare da taimakon wani ba?” A mataki na gaba: Gwada farashi, yadda za a gabatar da samfurin, da kuma yadda za a faɗaɗa shi. 7. Tambayi tambayoyin da suka dace: “Yaushe ne karo na ƙarshe da ka fuskanci wannan matsalar?” “Yaya kake magance ta a yanzu?” “Me zai sa wannan mafitar ta zama mafi inganci?” Ka guji tambayar “Kana son wannan tunanin?”, domin hakan kan sa mutane su ba da amsa ta ladabi wadda ba ta nuna ainihin abin da suke tunani ko yadda za su yi aiki. Wata hanya mafi kyau fiye da tambaya Maimakon ka tambayi mutane dayawa abin da suke tunani,”  gwada wannan tsarin: 1. Rubuta hasashe a cikin sakin layi guda: Wa ke fuskantar matsalar? Menene matsalar? Wace mafita kake ba da shawara? Me zai nuna cewa ka samu nasara? 2. Yi magana da mutane 3–5 daga cikin waɗanda kake son yi wa mafitar, kana mai la’akari da wannan hasashen. Ka fi mayar da hankali kan halayensu da matsalolin da suke fuskanta, ba akan abubuwan da ke cikin mafitar da kake son samarwa ba. 3. Nemo abubuwan da suka maimaitu, ba ra’ayoyi kawai ba:  Idan mutane da yawa suka bayyana maka irin wannan matsala da irin wannan hanyar da suke amfani da ita a yanzu, wannan babban alama ce cewa matsalar tana da muhimmanci. 4. Yanke shawara, sannan ka gwada:  Bayan ka gano abubuwan da suka maimaitu, yanke shawara a sarari. Sannan ka gudanar da ƙaramin gwaji—kamar shafin yanar gizo, samfurin farko, ko gwaji na ɗan lokaci—maimakon ka sake buɗe muhawarar tunanin daga farko. #psychology #motivation #LifeHack #fyppppppppppppppppppppppp #creatorsearchinsights

About