Ga wani mai kyau amma ta ciki ba lalle ba a samu abin arziki 🤣💔
2025-05-06 17:57:56
61
eshertglamour💋 :
ya ilahi masha Allahu ban taba yabon namiji kamar yau ba mama ta iya haihuwa to Allah ya raba ku lfy Amma ka burge ni wlh da iba da kyau da nace ina sonka to ko nace baza ka soni ba😢 sbd kafin qarfin
2025-05-06 09:44:54
10
🎀BabyMaryam✍️ :
Gaskiya matan comment section Kunada matsala👌🙄😂
2025-05-06 14:37:08
24
~Princess~👑💕 :
Omo Imagination want kill me oo🤧😂😂
2025-05-06 19:53:17
19
meerah artist :
Allah Sarki baby haryau banga Mai kama dashiba😂 Babu Mai kyan baby Yasin 🙈
2025-05-06 16:03:16
5
Naby collection and more :
Ni dai kayimin 🥺
2025-05-06 21:21:29
6
Meenarthu ✨🖤😻 :
Imagine fa 🤔 Yanda mata a comment section suke ta yabon kyawun maxa 🤭 nawa ooo Wlh kun bada mata 🙄 kun rako Su mar'atussaliha zuwa duniya wlh 😏🚶
2025-05-07 13:17:30
7
Mum anaayah :
Inada kanwa budurwa tunda ni din inada aure. Itadin kyekykyawa ce sosai
2025-05-06 17:36:51
5
Hajarah😍 :
Jama'a yargata exclusive barauniya ce wlh ta cinyemin kudina ta hanani jaka a kula wlh Kuma wlh koda kudina ne sanadiyar shigarki aljanna wlh bazan yafe ba barauniya
2025-05-06 13:28:02
9
Chef_chu🙂↔️ :
Daman wannan ne nafiu nafiu da rarara ke kira
2025-05-06 14:13:23
15
fatyfashion :
Masha Allah gsky yaburi gine
🤣😂😂
ni ko ata uku xanshaga ☺️😊😂😅
2025-05-06 16:01:34
0
Queen Asia :
yana da tsayayya ko na tsaya 🥺
2025-05-06 13:50:42
7
hafsyykaoje :
Ko ban aure mai kuddi ba insha Allah zan aure mai kyau 😂😂💔ya rabbi babu ruwana da soyayya nahison kuddi da ita 😌