Kai jama a, irin wannan Zai kashe aure da yawa Saboda halittar kowa daban. Idan da aka bi naku kowa Zai cire rai daga aljanna
2025-05-09 11:28:58
47
user Shu'ayb Panti :
Kai mallam kayi karya
2025-10-12 14:43:19
2
Dawisu girl💙🦚 :
Tab nikam tun ina 14 qirjina yana rawa wlh idan ina gudu 😂😂😂
2025-05-08 23:03:30
55
maryam🥰 :
subhanallah subhanallah subhanallah wlh hakane amma yanzu mutanen zamani sun lakace zakaga mutum iyayenshi mutanan kirki amma sai sun samu na banza daya 😭😭😭😭😭
2025-05-08 18:46:03
13
Fabulous_yusee :
Kowa da yanda halitta ta yake wasu jikin su laushi ne dasu wasu kuma tauri wannan zaya kawo matsala cikin mutane
2025-05-25 08:39:40
19
Kuobra🌹🥀💔 :
duk nonon daya fitarda ruwa to ciki gareta yauwa🙄
2025-05-10 12:34:42
8
QUEENS_GLAM_KN💄 :
Karasa ma’anar wasu wa’azin 🤔 duk tarin problems din da muke dasu
2026-02-02 11:31:14
9
user2860600173813 :
Wlllh qarya ne nono halittane kawai
2025-05-09 20:08:37
24
🦅( Ⓜ️D.L🅰️W🅰️N) 🦅 :
tab Allah yasa mudace
2025-05-08 23:32:01
8
AY-Ahmad-Funtua :
ranar farko d naga malamin darika yana yin waAzi mai maAna.
2025-05-08 14:40:25
8
M.G :
Wlh ban yaddaba wannan abun ba haka bane wannan salone na yaudara da kuma neman hana zaman lafiya ga ma aurata tayaya za ace mace tana da wannan abun kuma baze rawa ba???i
2025-05-09 07:39:29
10
yahaya ibrahim :
wlh wannan gaskiya ne Allah ya Saka da alkairi malqm
2025-05-08 05:58:23
25
سعادة🇳🇬🌹🥰 :
malam ku Daina irin wannan wa'azin sbd marasa zurfin ilimi
2025-05-09 22:57:27
7
hamisuauwalugambo :
gaskiya mlm wllh bahaka bane akwai yan matan da basusan namijiba kwata kwata kuma nononsu yayi laushi kuma yana rawa
2025-05-10 07:01:15
6
Dan shugaba uban shugaba :
duk wanda ya karyata malan wllh akwai ayar tanbaya akansa
2025-08-31 14:41:26
4
Zarah kyari💎🦋 :
Wlh malaman nan kurage karya 😅😅
2025-12-03 00:02:30
2
Hafsat salihu :
Allah ya kara kare mana imanin mu a duk inda muke🙏
2025-05-09 08:09:13
10
HMJ/❤️🦅 :
Qarya ne wlh 😂😂
2026-01-29 13:49:41
1
💗🌸pinkie derling 🌸💞👸 :
wallahi tun Ina 13 nonona yake rawa malan kadena sawwalawa
2025-05-25 17:42:53
3
Aliyu Umar young pantami :
Dan allah yanzu me amfanin irin wannan karatun masu karancin fahimta da dama zasu fara wasi,wasi
2025-05-27 11:28:38
2
Yar’shuwa :
malam nono fa a kashi bane
2025-05-09 21:18:59
4
elegant__home :
Ban karyata malam ba amman wlh in har tuban gske tayi ba zata samu shege ko daya ba sbd tayi tuban gskia tsakani da Allah to ba shakka allah zai kare zuriar ta da dai ace bata tuba bane shine zata samu
2025-06-07 10:47:15
3
🌴 MUTUNCHI 🥷🦅 :
Allah ya tsaremu da imaninmu 💔🥹🙏🏻
2025-05-29 09:08:25
3
🇳🇪أبو عبد الرحمن 🇱🇾 :
wanan magana karyace Domin Allah yana cewa wala taziru waziratun wizra ukhra Babu ran da zai ɗauki laifin Wani kawai karya ne fatawan malaman bid a kenan
2025-08-31 05:59:08
2
Naila Aliyu Bunza :
thank you malam
2025-05-09 07:54:32
4
To see more videos from user @isahadam232, please go to the Tikwm
homepage.