@xeytahsglam: @Maruma 🤍😘 Maruma

Glam_by_xeytah💋💄
Glam_by_xeytah💋💄
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 12 May 2025 13:52:18 GMT
105677
5489
331
219

Music

Download

Comments

fatima.hashim96
Fatima Hashim :
ni wlh masu kazafin nan Kun taba gani a zahiri ne?🤣🤣🤣🤣🤣wlh kubi duniya a hankali mun Haifa fa muma yaran mu zasu girma 😭😭
2025-05-13 07:25:46
70
fareedaabdullahi0
Aunty fareeda💙😮‍💨🗼🫠 :
Maruma aurenki yakai uku koh
2025-05-13 14:41:47
36
xkhajjahx61
Khadijah sani isah :
Auren yarinyar nan Nawa ne 😂
2025-05-12 16:38:37
36
ummu_amjad01
Samjaad online Academy :
I’m Qur’an online teacher 👍
2025-07-30 20:55:35
7
dangamba_signature_scent
Maryam Dangamba :
Wai maruma ko ta gama idda bayan rabuwarsu da momee gombe takoma wajan najamu🤣🤣
2025-05-12 16:12:06
22
fashion_empire_kn
fashion empire kn0 :
Amarya yau ta bayyana mana angonta 😂😂😂💔💔💔
2025-05-13 13:21:04
9
naimagaho7l
Hajiya Na'ima :
Ai maruma ta iya allonta tasamo cele amma meemah taje gurin asmee ai ba cigaba gaskiya😂😂😂😂
2025-05-13 14:55:11
1
mrsm368
Mrs captain🥰 :
Ji wani kallo nan😂😂
2025-05-13 16:00:23
5
fatysbcollection
Fatima sani Bello 🌝❤️ :
Ni bana ganin laifin maruma aci awuce wurin ce 😂
2025-05-13 21:53:30
0
appleuser46369306
Queen aysha :
Toh yakamata dai kiyi bincike akan amaryarki maruma dan bata zaman aure atoh nidai nafada miki dankisani 🤭😅💔
2025-05-13 22:32:58
0
temamah8
🫧🎀F🎀🫧 :
kekam kinshiga uku tunda bazaki iya zaman aure ba 🙄
2025-05-14 19:37:16
2
samhasistersclothing01
samha sisters enterprises :
Ji wani kallo da take mata sai kace mijinta take wa😏
2025-05-14 15:55:00
0
ayshatuumar
🌺~Ayshattu~🌺 :
Yayanku zasuyi kyau
2025-05-14 22:35:06
0
ummy_260
Ummy❤️🔐 :
Allah ya rabamu da shiga abunda ba ruwanmu🙏🙏
2025-07-24 22:05:46
3
ummi_____auwal
Ummi Auwal43 :
duk wanda follow dina nima zanyi nashi
2025-05-12 15:18:42
6
ramlathassanmuhammad933g
Ramlat Hassan Muhammad :
wai ni kam wane kalar aure ake magana duk kusan yara ne kuna ganin yanxu kuka fara rayuwa ko
2025-07-27 09:58:05
2
auwaljanan
Auwal Muhammad Auwal :
Wai sai ku dinga wani cin magani😏😏😹😹
2025-05-14 09:09:12
0
ummiahmad24
A A nabash🦋 :
Amarya😂😂😂
2025-05-13 09:37:09
2
officialfatigombe01
Officialfatigombe01 :
Allah yasoni bance komaiba saboda banida shedar komai dazam bayar akotun Allah 🤲🤲😂😂
2025-06-14 12:32:39
5
humayra7124
🌺humyyyy 🌺🌺 :
kune aure aure 😂😂😂😂
2025-05-13 15:09:34
2
aishaajus
Ajuss :
wannan kece akuya ai wancan tayi wancan tayi kai duniya ina zamukai ki ne😂😂😂shegiya akuya kurin😂😂
2025-05-12 16:58:32
3
kellycouco131
kalley couco private text :
Wallah yan comments kada subasuje wutaba kukuje ku iyabakinku
2025-07-31 20:46:00
1
baba__aliy
BABA ALI 🤗 :
Allah ya Bada zaman lpy yasa gidanta ne congrats Aisha najamu 😂
2025-08-04 13:31:01
1
bahijjahisahsmart1
Bahijjah isah :
Wlh kinfi dacewa da .Momee kibata hakuri kawai zaran bakalar yadin bane wlh
2025-07-26 13:15:57
1
jinin_kyau
Affan—🌹 :
Yanzu kuma tiktok ze koma hannun momee gombe da Aisha najamu😂
2025-05-14 05:24:31
1
To see more videos from user @xeytahsglam, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About