kaji ilimi Amma da masu maganin gargajiya ne wlh cewa zasuyi sanyi ko kasha citta ko wani abun🤔🤔🤔
2025-05-12 21:17:30
35
Yamak :
@Kegal exercise
2025-07-14 23:03:29
0
user1024808977110 :
matsala ta ke nan har na fara tunanin naki yin aure dan kar inyi abun kunya 🙈🙈🙈
2025-05-12 23:29:59
5
Aliyu sani Aliyu :
Dan Allah Dr wai idan mutum yayi aure ance gabansa yana Kara girma sama da kana saurayi
2025-05-14 09:24:32
0
Ummi Nana :
dan allah doctor menene yake hana mace rilizin kuma satsalar takan hana haihuwa?
2025-05-12 23:42:09
4
Adam-Saye :
Pls Doctor is normal mace tayi 4 month kafin tayi period
2025-07-17 17:34:11
0
Abdool Imam :
Assalam dr mahaepiyata take pama da chiwon kae, dataje asibity Sae kace BP dinta yah hau, so yanxu edan taji chiwon kae Tana xuwa asibity Sae ace BP yah hau, Wataran yana xuwa da fever, edan asibity suna bata magani daga baya kuma xae qara dawowa, toh don Allah dr ana rabuwa da hawan jini har abada? Idan ana rabuwa dashi menene maganinshi? Nagode !!!
2025-05-20 00:40:01
0
A u g :
please doctor Mene Suman exercise dunma kace????
2025-05-31 00:42:22
0
Aisha or baby :
Dan allah doctor meyake kawo Jin zafi bayan gama@ fitsari sannan Yana diga kadan kadan Dan allah a temaka
2025-06-16 06:36:36
0
A.Mansur :
Wani lokacin ba abinda ke damun mutum kawai rashin sanin rayuwar aure ce kesa haka🤔🤔mafi yawan Maza indai ba sunayin zina kafin auren su ba suna fuskantar irin wannan matsalar sbd rashin sabo da kawoma Rai sha'awa kusa-kusa🤔kuna Gama cin amarci Komi zai canza wani ma sai bayan ansamu qaruwa🤔🤔🤔
2025-05-13 14:10:30
2
naeesh mouh :
aslm doctor dan Allah dagaske ñe akwai wanda zuciyar su take gefen dama
2025-05-22 17:06:56
1
user93197694927706 :
don ALLAH doctor koh akwai wani hanya da mutum zai kwace da samun haihuwa yara masu sikila
2025-05-14 09:35:50
0
M0h_zubaierrr💰🤩 :
doctor ina fama da shakuwa da allah wani mataki xan dauka
2025-05-12 21:26:43
4
Mrs @eviey🥰 :
doctor don Allah kabani amsa don Allah tunda nasamu cikin dagann banqara kawowa ba menene matsalar pls
2025-05-15 08:20:42
0
sulaiman cap collection :
Mai Dan Allah Mai ke sa fissrin mutum yayi yellow sossai lol da yaushe
2025-05-14 16:56:27
2
Oum Zahra :
Dan Allah doctor idan mace ta haifa yarinya mata maza da haihuwar fari shin meke kawo a haifa irin su sanna kuma duk haihuwa haka zata rinka haihuwa haihuwa dan Allah doctor banda shariya kamin baya ni
2025-05-13 20:58:00
4
Rukylarkey :
Dan inci darajar manzan Allah s a w ayi following dina
2025-06-04 22:55:00
1
Sirrin Soyayya💙🧡💔 :
ni Kuma wallahi har so nake na kawo idan na fara
2025-05-14 08:44:48
2
yunusa Usman ❤️🥰 :
doctor wallahi irin matsala ta kenan kumafa ina buga Ball amma wallahi shine matsala ta kai wani lokacinma kawaii idan na rungumi me dakina sai naji
2025-05-14 11:25:39
2
💥 Real Daddo ✈ :
Dan Allah Dr yin push up da gym wanne yafi
2025-05-14 01:38:23
1
Yaa Abdurrahman :
saurin kawowa ai beyi ba😂😂😂
2025-05-20 12:49:09
1
Ilyasabdou Abdou :
Dan Allah Dr yarona diya lawushi suke kunbura lukashi zuwa lukashi. Dan Allah drct a amsaman ????
2025-05-14 14:51:26
1
sareena2021 :
okay
2025-05-13 03:18:52
2
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm
homepage.