Yan kutumar uba kulliñ kunashan qwayar bature saboda matan ku Amma Anbaku magani fisabilillah kunawa malan isgili kuma dadama yagirmi iyayenku
malan nidai nagode Allah yasaka da Alkhari 🤲
Allahumma salli ALA Sayyadina Muhammad wasalli
2025-05-22 19:41:22
8
Mohammad sani 😎 :
kullum tunanin mlm bahaushe mgnin karfin maza🤣
2025-05-14 13:39:39
9
Abuhalir55 :
kai....! wallahi bahaushe dan bura uba ne? kullum dai maganar abu guda?? Allah dai ya kyauta
2025-05-15 07:04:49
1
s/young :
kaima munnemi alfarmanka cewa inhar mallam yayi bayani sai kadinga maimaita abunda mallam ya fadah don kowa ya fahimta don muryarka tafi fitowada kyau.
2025-05-14 02:04:54
24
Mohammed Mohammed :
dan Allah jama'a menene yaɗiya pls?
2025-05-14 16:45:40
5
Suleiman mk :
dan Allah itacen da yadiyar ta kwanta akai ko dai na yadiyar , kuma idan an kankare shin abunda aka kankaren ne ko tsinken pls
2025-07-10 21:48:24
0
Ahmed Mohammed Goni :
Slm! Ina tamya dan Allah itacin zamu jiqa ko bawun zamu jiqa..?
2025-06-20 17:13:53
2
mahmudtalle :
S A W JAZAKALLAH
2025-05-14 13:13:49
7
maawuyatasiu6 :
allahumma salli alasaiyadina muhammadu wasallim
2025-05-14 12:06:06
9
Bldr. Hamzat Isah :
Tambaya itace shin yadiyar ce za a datsa koko iccen da ta hau sama
2025-05-14 12:53:12
5
MuhammadAbubakar :
SALALLAHU ALAYHIM WASSALLAMA.
2025-11-20 17:53:27
1
K_Digital_C :
Allah ya saka da alheri malam
2025-11-08 12:27:05
1
Almajiri Bin Mustapha :
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق و الخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم...
2025-05-14 13:35:29
14
Abbul haidar :
inaso
2025-05-14 21:01:47
1
Mubarak Haruna :
masha Allah
2025-05-15 14:26:47
1
muhammad haruna :
s❤a❤w ❤ Masha Allah🙏🙏🙏
2025-05-14 22:26:10
1
Muhsin :
S.A.W
2025-05-15 05:10:46
1
Sani Ashiru :
allah kara lafiya malam
2025-05-14 10:14:18
2
mutari meinji :
@mm
2025-05-15 18:15:12
1
M GOLDEN 1 :
sallahu alaihi wa sallam
2025-05-15 06:31:56
1
To see more videos from user @shamsalmajiri, please go to the Tikwm
homepage.