kakoma in kace bakaji , jiki magayi ai, Dan Wallahi inkayarda kakoma, sai kayi danasanin saninta ma, domin yau sati na biyu Ina hanya zabar Nigeria har abada, saboda abun yayi yawa gatalauci ga walaqanci haba😩😭
2025-05-14 12:57:51
1
hajir ♥️🥰🌹 :
kasheka xatayi kawai 🤣🤣🤣🤣
2025-06-01 00:58:53
0
ahmad_salisu_chakare.## :
ka dawo talauci y kasheka itakuma t auri wani yasin
2025-05-31 14:26:30
0
duha trades :
Kayi zamanka bawan Allah Tafara soyayya dani
2025-06-01 16:21:07
0
_ALI_EXPERT_ :
dakayi kuskure kuwa
2025-06-02 20:33:19
0
abdul_drip2 :
😂😂😂😂😂
2025-05-15 20:52:22
0
RABIU KIMMICH 🇳🇬 :
🥰
2025-10-16 17:09:49
0
Mubarak Mai Nasara :
🥰🥰🥰
2025-06-05 17:30:05
0
Jibiya Gida🇳🇬🇱🇾 :
Bazamu Bari Kadawo Ba
2025-06-11 12:09:32
0
✅✅A,B,K🌟10⚡11📌📌💥💥💯💯💯💯 :
manta da ita my man takiraka videos call mana
2025-06-11 15:53:06
0
Hassan Muhammad Ololo :
In har a kabaka shawara xaka dauka ?.
To karka koma ka tsaya a nan
2025-06-13 12:02:35
0
MAN OF GOD :
idan zajii maganata ko ka zaunaa ka rabu da itaa wlh sati biyu bzataa iya zmaa ba idan bakada ko sisi😂😂😂 tom kakka ce banfadama ba
2025-06-14 18:29:50
0
haliphanpower :
apokina ka dawo kawai
2025-06-18 16:12:32
0
hafsat ummi :
wllh kasake kadawo kudin siyan abincima saika roka ato Dan yanzu bakowa ke girkiba
2025-05-31 19:26:10
0
𝐌𝐎𝐎𝐒𝐈𝐂👑 :
𝐰𝐥𝐡 𝐤𝐚𝐫𝐤𝐚 𝐝𝐚𝐰𝐨𝐨𝐨 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐜𝐡𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐮𝐪𝐮𝐛𝐚 𝐚𝐯𝐨𝐤𝐢
2025-05-29 14:46:55
0
okasha Dan mama 69 :
Dan uwarka karkadawo🤣 nagayama
2025-05-29 06:32:24
0
Idrisa tk :
🥰🥰🥰
2025-05-21 05:08:54
0
Ma aroufia mai sa a :
aa nawn
2025-05-16 18:00:25
0
Abba Du uk3 :
Ina karka dawo Koda wasa Kai kasarnan bazatayiba
2025-05-15 20:36:42
0
Dan bahaushe :
da tasa ka kayi kuskuren da baza ka tabayin shiba a rayuwarka, eh wannan shine allah yasa mudace
2025-05-16 12:24:51
0
ya gre10 :
i koh da kachi uban ka😂😂
2025-05-16 12:15:53
0
@أمن شوريم 🇳🇪🇳🇬 :
wlh kada ka dawo kayi zamanka
2025-05-16 12:14:46
0
veils by hajjo :
saikukaji saurayinah yagujeni
2025-05-16 10:33:19
0
ᴍ'ɢᴀʟɪ :
Gawajenan 😂 karuwa wa kanka asiri katsaya inda kake
2025-05-16 07:47:56
0
Abba Ab :
toh wllh shawara kyauta karka dawo kai zaman ka 👌
2025-05-16 06:26:29
0
Mohammed maina :
bismillah
2025-05-15 23:20:58
0
Abbas Golden boy ✅♥️✈️ :
kadawo mana jiki magayi nima haka tamin wlh 😂
2025-05-15 22:15:02
0
Ibrahim Nououmane :
❤️❤️
2025-07-23 17:18:38
0
Mustapha Muhammad jibril :
nice one🥰🥰🥰
2025-10-02 20:30:36
0
abu mahir :
😂
2025-09-06 09:54:25
0
To see more videos from user @sadeeqkd5, please go to the Tikwm
homepage.