wanda basa sallah wlh har mamaki suke bani 😂😂wai mutum yayi murtsitsi yakiyi 😂allah ya shirya
2025-05-18 13:21:35
65
DAN MARAYA 🥺 :
wata antina biyun dare ta tashi tana juye juye wai batayi la asarba 🤣
2025-05-18 12:01:57
1
maryama spectacle and more 👓 :
wasu baruwansu da sallah allah ya shiryemu Ameen
2025-06-05 22:32:00
0
Nuwairah :
kibar yan iska zasusha mamaki idan sun ganmu ah Aljannah😍💃
2025-05-18 14:27:11
22
ummu mubarak :
ida. zakisaka riganan kisa wata aciki
2025-05-18 09:19:57
7
bilyskincare :
sallah da attachment ai kaman ba ayi bane
2025-05-18 16:45:32
7
Ai technology :
Allah ya shirya masu yin hakan... Kawai mutum yaji ana kiran sallah ko kunya babu, sai ya zauna haka ba sallah... Kuma idan ya samu matsala sai yace zai nemi taimako a wurin Allah... Tsabar rashin kunya
2025-07-16 15:06:29
0
fatima Uthman Aliyu :
Wallahi kuwa ba boko bane aunty ummah Wlh rashin sanin darajan uban gijine saboda mutum me imani baze ki gaishe da ubangiji ba 🥺
2025-05-18 10:37:13
0
bachir Saleh lokaci bakone :
gaskiya adinga sallah akan lokaci
2025-05-21 21:00:00
0
Maryam Muhammad Gusau :
Don Allah Nan ne TikTok 😭😭😭😭
2025-05-20 09:52:55
2
💫Asmeey🦋 :
Wlh tsantar hauka ne don Wannan ba waye bane
2025-05-18 11:14:43
5
mufeedadgvmt14 :
Wlh haka yake fadamusu kosa kyara 🥰🥰🙏
2025-05-18 15:58:58
4
Shatou🦋❤️ :
Ummah nafada😂😂😂
2025-05-19 16:11:34
0
sidiyaempirebykayanmata :
Wlh har matan aure wannan masifar ashe b nikadai abin yake damu b
2025-05-20 07:46:54
0
missy_scentguru :
Ba ruwan boko kawai yanayin tarbiyar mutum ce. Yawanci yawan tabetaben waya da yawon tsiya shike sanya wa su mance
2025-05-18 16:32:00
3
Adiya Ahmed :
wlh kuwa akwai kawata Sam bata sallah wlh tsabar son duniya kuma har yanzu duniyar bata samuba 🤣🤣🤣
2025-06-11 21:30:20
1
Salmeerh :
sister dan allah idan babu damuwa lnason number ki please 🙏🙏😭