@real_l_guy: beautiful lyk angel 😊😊

𝑩𝐼𝑮-𝑳-𝑮𝑈𝒀 🦅
𝑩𝐼𝑮-𝑳-𝑮𝑈𝒀 🦅
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 20 May 2025 19:18:16 GMT
3175402
279696
5286
7019

Music

Download

Comments

waisubello8
waisubello zauro :
gaskiya video yaba shawa wlh kamar nafara soyayya
2025-05-20 19:57:55
97
djnass227
djnass :
djNass voice: : ▶︎ ●──────────1:28s
2025-05-21 12:42:56
16
feenarh.shaba
feenarh shaba :
Wannan da din baki 👍daga ganin ka xakayi yaudara
2025-06-25 19:02:37
37
user23201463290374
la belle :
ka iya kalamei Allah ya bani miji irinka♥️♥️❤️
2025-05-21 14:50:15
35
coadyrg1
COADY ☠️☠️☠️ :
Wanda ya kallah duka yayiman like
2025-05-21 18:58:31
150
abbamanh1
Abba man_h :
Nasan dole in kaga wannan post din zakadan leka comment section in Allah ya nufeka da zuwa don allah sai kadanyimin like 🤣🤣
2025-06-08 23:52:12
62
fasbirlihukmirabbika
S C a p t a i n :
Koma yane ba abinda zaisa mukoma soyayya ehee😂
2025-05-27 08:37:16
24
user3461816730910msarki
M_Sarky 🤴 :
Kai Yara wllh karya kuke bazakusa nadawo soyayya ba🤔
2025-05-22 22:46:38
18
ahmadmuhammad3447000
Muhammad mkr :
nima amin like saboda annabi Muhammad S A W like
2025-06-11 23:06:25
21
muktar_ibraheem2
Muktar ibraheeem :
:dan allah dan annabi muhammadu kayi following na
2025-07-22 22:08:40
33
abbamanajasada
Abba Manaja Sada :
Na gwada approach ɗin nan fa, naci Na Jaki. Ka canza approach pls.
2025-05-24 22:19:09
12
yaron.aiki
yaron aiki :
💯💯waikai meye kakeyi da mata kaxama barawon xuchiya
2025-05-22 22:48:08
11
asimaminu
asimaminu :
topa gsky idan Ina cigaba da wannan kallon Sai nayi bidurwa soon
2025-05-22 15:54:24
14
k__b.630
Muhammad kabeer :
Duk Wanda ya yamun like wlh sai nayi following din shi
2025-07-16 05:42:06
27
ibraheempluse1
𝔼𝕓𝕣𝕒𝕙𝕖𝕖𝕞_𝕡𝕝𝕦𝕤𝕖+✨ :
Harna kamu da sonta 🥹❤️
2025-07-12 07:08:20
13
user2778134907018
Hamza s dosa :
@tarude
2025-06-06 23:33:07
13
yunusasabiu34
user18454953830630 :
masha allah
2025-07-16 14:50:32
5
lifestyles747
ALWAYS BELIEVER IN YOURSELF :
Wai dan mata nawa ka yaudara da wanna
2025-06-03 23:11:53
20
iroman3547
iroman🇳🇬🇳🇪3547 :
Don Allah Nan ne TikTok 😭😭😭😭😭
2025-05-21 22:23:43
110
muhammad.0ne.in.t
comred Muhammad :
Farkon haduwa kamar masu hankali haka suke wlh😂😂😂😂😂🥰
2025-06-03 17:25:36
26
khameesat3
Khadeejah :
ae ya kuwa baka fara yaudara bah 🤣🤣🤣
2025-06-21 23:05:28
15
aishagali3
عائشة الحميراء🔏📖📿 :
saikukaji na tafi aikin hajji
2025-05-22 13:24:03
32
mrrator1
Mr ratoor 001 :
Wanda yasan ba haka yanmta suke da saukin Kai ba yamin like 🤣
2025-07-27 04:39:35
38
gwaramcy01
Dr~~Adam Grm💉 :
Ka chanza approach din mana. kullum fararen idanuwa
2025-05-20 19:45:55
244
33.danshiba
BIGGEST AMBASSADOR :
wallahi kanaburgene sosai
2025-05-21 06:33:13
25
To see more videos from user @real_l_guy, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About