@albanytv0: #viral_videos #vira #foruyou @SHEIKH ALBANY ZARIA 🌠✨✅ @Dr Idris Abdul'aziz Dutsen Tan @KHAMIS ALI MUSA ABDULLAH @ABU-ALBANEY🕋 ☝️🇳🇬

ALBANI TV
ALBANI TV
Open In TikTok:
Region: ML
Wednesday 21 May 2025 06:13:47 GMT
290769
43966
1223
3039

Music

Download

Comments

dutsinma7
Hussaini Haruna :
Allah yasa kahuta Mallan, wallahi bazamu manta da kaiba har abadan😭😭😭
2025-05-21 10:20:58
210
haruna.shuaibu57
Haruna Shuaibu :
dan wuta na magana
2025-05-23 22:43:19
15
aee0592
Aee :
Allah ya jiqashi da rahama Amin I really missed your preaching malan namu
2025-05-21 17:45:02
73
abulaffanyusuf
Yusuf Dan rijiya :
wallah karatun malamin yasa sai na saida gidana guda daya,sabida wallahi nasan sai na mutu nabar gidaje, bari insaida guda daya kawai,duniyar nan ba komai bace,wa zai siya Dan Allah
2025-05-23 15:40:42
29
aleeyu99sunna
ALEEYOU gamer ♦️🎮 :
Allah sarki ni dan dariqa ne amma gsky na fahimci malamin nan
2025-05-24 23:51:59
32
abubakarsaad419
ABBAH LELE :
I will Never Forget You In Our Heart R. I. P😭😭
2025-05-21 22:25:39
34
farfaru001
Abdul farfaru001 :
Allah yajikanshi da rahama mutumin kirki ne ga tsoron Allah Wallahi🥹
2025-05-21 11:15:02
36
sadeee96
sadeeq :
DUK dan izala yamin like
2025-05-22 06:22:01
58
basiru.idris17
Basiru Idris :
Allah ya yiwa Mallam Rahama idan ta mu ta zo Allah yasa mucika da imani
2025-05-21 15:54:07
20
saifullahi_chakwai
Saifullahi Lawal :
wlh mutuwar Dr Idris ta girgizani 😭
2025-05-22 17:31:42
33
youngammar7
It’s Young Ammar😉👌🏻 :
Wasu jahilai da yawa sun zagi shaik albani Saboda yayi waqafi da makarantar sa ta darul hadith 🥺💔
2025-05-23 17:36:07
5
khalifah_maiyaki
Khalifah :
Mazaa gumbar Dutse ✊🏻Allah ubangiji yaji kanka
2025-07-17 08:58:23
6
user950751471
najaatu🫧 :
in Sha Allah kana cikin rahamar ubangiji 🙏
2025-06-02 16:54:48
5
mboy6695
Murtala :
Allahu akbar Allah ya jiƙan malam darahama🤲 Muma Idan tamu taxo Allah yasa muchika da imani
2025-05-30 12:51:50
6
audogonarziki0
AU DOGON ARZIKI :
Allahu akbar mlm😂😂🤣🤣
2025-07-18 15:38:10
5
muhammadshuaibu2026
M,S Khan Alhj🙏 💻🇳🇬🇶🇦🇮🇶 :
allah yakai haske kabarin malam🙏🙏😭
2025-07-16 00:15:22
9
bigmustee0
🦅𝑩𝑰𝑮 𝑴𝑼𝑺𝑻𝑨𝑷𝑯𝑨  :
Ni Dan Dariqa ne Amman yau nadawo izala 🥹
2025-11-24 21:11:11
5
alhmustaphaabdull
hamisu pro bena :
Allah sarki malan munakukan rashinka😭😭 allah subahanahu wata,ala yajikan malan
2025-05-23 17:09:04
13
alhajiibrahimee
Alhaji Ibrahimee :
Allah yajikan malma
2025-05-21 17:02:20
15
shopvibesk
shopvibe :
😂Dr Allah jikanka da rahama. Ai in kasamu kudi kadda kabari a kashe maka ka kashe kayanka kaji dadi
2025-05-21 12:13:55
31
ubaidukano
ubaidu kano :
gaskiya malam 🙏🤲 aneen ya Allah 😭 sarki Gaskiya
2025-05-21 06:17:45
20
paapaarawoor
Assalafy ABDULKADIR BIN ABK :
allahu Akbar😭😭 allah ya jiqan Dr Idris da rahma🤲
2025-05-21 23:02:26
5
mullah4435
mullah :
I miss sheikk🥺
2025-05-22 05:02:43
6
rabiumaiazurfa
RABIU MAI AZURFA :
AZURFA AVAILABLE
2025-05-24 14:16:23
8
samanausman01
Sam'ana Usman Yammama :
@Usman_Mayos:Kaga wanda yayi rayuwa irin ta sahabbai🥺 Mallam taka tayi kyau insha Allahu. Muma Allah yasa muyi kyakkyawan Qarshe
2025-05-21 22:56:15
13
To see more videos from user @albanytv0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About