Assalamu alaikum barka da safia yakake ya aeki.....dan Allah akwae wata wakar ka da kayi ina ta neman ta bansamu ba kuma bansan sunan wakar ba amma ga baiti kadan ko xaka iya tunata......mijina dakai banso mu rabe sabo dakai ne yasaka in zuchiyata tabuga yazan da chiwon mutuwa