@aliyu_tijani_aliyu: Babu Sanyi a Kimiyya, Sai dai Rashin Zafi

Aliyu Tijani Aliyu
Aliyu Tijani Aliyu
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 22 May 2025 18:33:34 GMT
165753
17291
1193
347

Music

Download

Comments

mohd...md
muhd MD :
Na fahimta akimiyyance babu yunwa ma saidai in Baka ci abinci ba 🤔
2025-05-23 06:38:46
333
abdullmajid_1
ABDULMAJID AMINU YAHAYA ✅ :
Wlh tsoro nakeji kar watarana Aliyu yace ba Allah .
2025-07-18 10:50:42
6
haladudalladigala
star💫 boy :
karya kake aliyu
2025-08-16 21:54:57
0
ukhashaa
Ukhashaa A saddiq :
Wanda yaxo kallan comment Yai man like
2025-05-23 10:30:04
211
abduljabbarmustap26
A-J Clothing 🪡🥼👖✂️ :
wlh karyayakeyi😁
2025-05-22 19:32:11
33
gwaninmota
Dan.alle :
A’a da sanyi da zafi du movement don atoms ne yake bada su in suna gudu asamu zafi in basa gudu asamu sanyi ka sake bin cike no offense tho
2025-05-24 10:05:53
10
shettimab11
SHETTiMA :
akaryan ce nine yahaya me yin tiktok
2025-08-17 22:05:50
0
hassan.a.sule
Hassan A sule :
hmm gaskiyane kahuta lfy sarki
2025-08-18 20:01:15
1
aliyuisahboss5
aliyuisahboss5 :
Tor karya kake 😂😂😂
2025-08-16 13:37:17
0
adam.jibrin38
Adam Jibrin :
haka zafi baya samuwa sai in an rasa sanyi
2025-08-13 10:21:54
0
user4219771553778
userTabara bara,u aliyu :
confused 🤔🤔🤔
2025-08-15 00:19:31
0
abdoulrachid2838
gaskiya dayace👆🇳🇪🇳🇬 :
slm dan allah nanne tiktok 🥺🥹
2025-05-22 20:43:41
6
jabirabbas308
ABBASIYYA Backup🤲 :
wannan magana babu hankali a ciki😂😂😂
2025-05-28 06:38:07
1
aguje123
Abdullahi l abdullahi :
karya kake ai gas ne yake bada sanyin
2025-05-31 14:26:47
1
cosmopolite1
Cosmopolite1 :
Sanyin mara fa ? shima Rashin zafin Mara ne ?
2025-08-14 08:41:14
0
use930221853
réspond ✌️✌️ :
allah karabamou da aliyu l'ami lafiya 🤔🤔
2025-08-13 23:38:11
0
salemuhammad749
Onemanarmy :
To daman inbabu zafi ba dole saidai sanyiba, kuma yazakayi da kasashen da kwatakwata Basu da zafi
2025-08-18 12:24:37
0
moujtaba_26
Moujtaba_RABE :
gaskiya ce. duk wadanda ke karyatawa baku karanci physics ba
2025-08-17 18:20:14
0
jakada2000
JAKADA :
shege mummuna wannan bakinnakan saikace gaban mark
2025-05-22 19:57:42
2
sojaahmad
Ahmad :
Wallai bawasa nake ba Aliyunnan Anya Ba AI bane wayasan gidansu ko anguwansu, ko indayayi makaranta
2025-08-14 22:58:21
0
musaashiru44
ashir mai hash :
mai yasa akesa ruwa adafa abinci akeneman zafi
2025-08-14 21:46:47
0
arc7273
Arc~ :
AC ma ba sanyi take fitarwa ba ko?
2025-05-23 12:58:14
15
nuraengineer0
📱NURA ENGINEER📲 :
gaskiya kaikam kanada hmm😂😂😂
2025-05-24 23:17:12
1
yusuf_gambo_wreca
Yusuf Gambo wreca :
ai yanzu duk abinda kace dole mu yabama karmuje kagoge account din
2025-05-31 20:01:00
1
challangableon
@ M.Salis :
A Kimiyyan ce Ko dai A Hankalce😁😆😅😂🤣
2025-07-13 19:54:11
1
To see more videos from user @aliyu_tijani_aliyu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About